A lady financially stranded, Vulnerable or may be deeply in need of any assistance such as Job etc then asked to compensate with Sex before assisted is another form of RAPE and the juvenile or culprit should be punished accordingly ๐คโ๏ธ
A soyayyar ki na samu kaina โค๏ธ
Ko ki soni ko kiyi mun azaba ๐ญ
Zan jure komai akan kauna โค๏ธ
Na kurbi zumar kauna โค๏ธ ๐
Bana gane kaina ko a madubi ๐
Ke kadai ziciya ta zaba take yaboโค๏ธ
Zan rayu dake a zuciyata ko bayan Raina ๐๐๐
Gimbiya murmushin fuskar na wanke zuciya ๐๐ฅฐ
This is Dikko Radda & His beautiful wife. This is the beginning of struggle! You donโt wait to marry ready made but face the struggle together.. Those aci banza saying they are having crush on Dikko Rada where were you then??
Na shirya tsaf domin fara tattaki jibi daga kaduna zuwa kano garin masoyiyata โค๏ธ Aisha Umar Jajere ta
@AREWA24Channel
a kafa domin bayyana mata sirrin zuciyata ๐ค yan uwa kuyi mun fatan alheri ๐
I invited a Christian friend to join me for Iftar and luckily he accepted the invitation. After we finished eating then we begin to have fun and jokes, he was so mean with Islam then I asked him why donโt you convert to Islam? He said I believe Islam is the true religion but
We can never accept insult to our religion from this monkey! Davido must be punished for what he did to us!! You are an animal for joking with our religion!! I dare you to step your foot to the north and you will regret touching us
Mercedes kiran GLK ga laushi ga balance, ga shocks, ga AC, ga dumi, ga Nauyi, kowa ya hau ba san sauka, ga boot mai girma, ga bonnet, Engine na tirir ๐ฅ radiator cike ruwa
Zuciya ta kasa sabo da wata sai ke โค๏ธ
Dake kadai zani rayu ๐
A soyayyar ki na tsunduma๐
Kallon so gare ki kadai nake bida๐
Kice mani habibi nace maki hubby๐
Ki bani zumar kauna nasha nayi ta layi
Ki cece ni kafin na zama gawa๐ค
Ki duba kiga dani dake ai mun dace๐
Daza ki taimaka ki bani soyayyah ๐ญ
Cikin mafarki na kullum kike zuwa mun
Ana nake ganin kyakyawa fuskar โค๏ธ
Zuciyata kullum tana fada mun kema kina sona ๐
Daga inda nasan kina jina a rai meyasa kike boye mun โค๏ธ
Kyawun ki shine ya dauki hankalina ๐
Fuskar itace ciwon idona ๐
Shegiya mayyar kudi akan 30k kika turawa wani kato nude dinki nawa ce 30k ko ni kika roka bazan baki kyuata ba yar gidan maroka hadda neman school fees bayan ba karatun kike ba ๐ฅบ๐ฅบ
Kyawun halin ki yasa bana jin bari โค๏ธโ๐ฉน
Akan ki na yarda in shiga hadari ๐๐
Ana buguna ina maki tambari ๐๐
Indai hakan zai sa ranki yayi fari ๐๐ฅฐ
Mai kyau na sura da hali ๐งก๐
Mai kyawun faraโa da murmurshi โค๏ธ
Mai kyau da dan kwali ๐๐ฅฐ
Kece madubina har na gank kaina ๐
Generally we have been taught that leadership is reserved for an exclusive group of people who were handpicked by destiny to control, rule and subordinate the masses. Leadership is not an elite club for few but rather the true essence of all human beings.