AREWA24 Profile Banner
AREWA24 Profile
AREWA24

@AREWA24Channel

196,662
Followers
63
Following
3,229
Media
3,846
Statuses

AREWA24 ita ce gidan talabijin din nishadantarwa na farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa.

Kano, Nigeria
Joined September 2014
Don't wanna be here? Send us removal request.
@AREWA24Channel
AREWA24
1 year
Nasir Da Stephanie: Wake da Shinkafa shin wannan hadin yayi?
Tweet media one
149
58
1K
@AREWA24Channel
AREWA24
1 year
Babban zaben Alfawa na nan tafe a shirinmu na Kwana Casa'in. Ku kaddara Kuna cikin wannan zabe, wanne gwamna ne zabinku (A.) Maidankwali ko Kuma. (B.) Maihula? Mu je zuwa!!
Tweet media one
354
43
884
@AREWA24Channel
AREWA24
2 years
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN: Allah yayi wa Umar Yahaya Malumfashi waton Bankaura ko Kafi Gwamna acikin shirin Kwana Casain rasuwa. Kafi Gwamna yana daya daga cikin jarumai wanda suke bada gudunmawa sosai a Masana’antar Kannywood. Allah masa rahama ya bada hakurin rashin sa
Tweet media one
267
90
823
@AREWA24Channel
AREWA24
2 years
A madadin Tashar AREWA24 muna mika sakon ta’aziya zuwa ga iyaye, yan uwa da abokan aikin KAMAL ABOKI, Allah ya masa Rahama.
Tweet media one
84
29
686
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Kadan daga cikin shirin #Labarina
48
45
414
@AREWA24Channel
AREWA24
1 year
Shin meyasa Maza ba sa iya tambayar Matansu ko Yan Matansu kudi yayin da suke cikin fatara? Ku bamu ra'ayoyin ku a comment section. #AREWA24 #Takuce #arewa #North #Hausa
Tweet media one
138
29
375
@AREWA24Channel
AREWA24
1 year
Allah sarki kamaye
Tweet media one
38
20
364
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Mene ne ra'ayinku game da kashi na farko na shirin #KwanaCasain Zango Na 2?
Tweet media one
75
16
326
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ko kun shirya tsaf don ganin cigaban shirin #KwanaCasain zango na 4, wanda zai zo ranar #Lahadi 4 ga watan oktoba?
Tweet media one
34
26
309
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Me zaku ce game da ƙoƙarin da Raliya keyi don ganin tayi karatun?
Tweet media one
63
14
295
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
We are stunned by the saddening news of the demise of your father @alinuhu . Please accept our deepest condolences for your loss.
Tweet media one
20
11
293
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Albishirinku! Shirin #GidanBadamasi zango na uku na nan zuwa🤩🎉
Tweet media one
22
22
289
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Me zaku ce game da shirin #KwanaCasain Zango Na 5 Kashi Na 1 da kuka kalla ranar #Lahadi ?
Tweet media one
Tweet media two
37
12
268
@AREWA24Channel
AREWA24
3 years
Shin tsakanin AVM Adnan da Yawale da Iliya wa yafi son Rayya
Tweet media one
64
9
250
@AREWA24Channel
AREWA24
9 months
@AliNuhu #AREWA24 Muna tayaka murnar kasancewa Shugaban Hukumar Fina-finai ta Nigeria.
Tweet media one
12
27
256
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
Shirin #KundinKannywood zai karbi bakuncin #Kamaye , na cikin shirin #DadinKowa ko wace irin tambaya kuke da ita gareshi?
Tweet media one
79
16
224
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #KwanaCasain Zango Na 4 zai fara zuwa ranar 4 ga watan Oktoba.
Tweet media one
15
29
244
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ko kun shirya tsaf don ganin cigaban shirin #KwanaCasain zango na 4, wanda zai zo ranar #Lahadi 4 ga watan oktoba
Tweet media one
19
18
236
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Shirin #kwanacasain ranar lahadi karfe 8:00 na dare.
Tweet media one
27
11
222
@AREWA24Channel
AREWA24
2 years
Tweet media one
32
17
225
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shi ma shirin #Labarina , zai cigaba a zango na 2 a daren yau #Litinin . Kamar kuma yadda kuka bukata, mun mayar da lokacin shirin zuwa karfe 8:00 na dare. @AminuSaira
20
17
217
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ku sanar da mu abin da ku ke kewarsa a cikin shirin #DadinKowa
Tweet media one
38
7
208
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Kadan daga cikin shirin #GidanBadamasi na daren yau
13
37
213
@AREWA24Channel
AREWA24
8 months
A madadin Tashar AREWA24 muna mika sakon ta'aziya zuwa ga iyaye, yan uwa da abokan aikin FATIMA SA'ID ABDULLAHI (Bintu), Allah ya mata Rahama.
Tweet media one
31
12
206
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Stay tuned for Season 2 of the blockbuster serial drama #KwanaCasain . The show will resume the first Sunday of October. Do not miss it!
Tweet media one
18
18
202
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Me zaku ce game da shirin #DadinKowa #WasaFarinGirki na jiya asabar da kuka kalla?
Tweet media one
46
6
216
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #GidanBadamasi Zango Na 2 zai fara zuwa muku ranar Alhamis mai zuwa.
Tweet media one
22
25
206
@AREWA24Channel
AREWA24
1 year
Tweet media one
7
8
198
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Shirin #kwanacasain ranar Lahadi karfe 8:00 na dare.
Tweet media one
47
14
204
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ga dukkan alamu rayuwa ta yi wa Mallam Ali zafi a cikin shirin #KwanaCasain . Kar ku bari a baku labarin kashi na karshe a wannan zangon.
Tweet media one
13
8
181
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Ko zaku iya fada mana su waye wadannan dattijai biyu?. #FaceApp
Tweet media one
67
13
173
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Albishirin ku shirinku mai farin jini wato #KwanaCasain zai fara zuwa muku 4 Ga Watan Afrilu a kan Manhajar #AREWA24OnDemand da kuma tashar #AREWA24 .
Tweet media one
14
19
178
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Shirin #KwanaCasain Zango na Biyu zai fara zuwa muku.
Tweet media one
42
13
157
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ku kasance da shirin #Labarina karfe 7:00 na dare duk ranar Litinin a maimaita ranar Laraba da kuma Asabar karfe 3:00 na rana
Tweet media one
7
10
164
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Aisha Lawal, Muhammad Abubakar Tareda Usman Abdullahi Koli
Tweet media one
9
7
169
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Saura Kwanaki 2 a fara haska shirin #DadinKowa #WasaFarinGirki karfe 8:00 na dare
Tweet media one
12
10
155
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Shirin #DadinKowaSabonSalo na yau zai zo muku da Sabon Salo wanda ba kuyi zato ba.
10
10
154
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
A wannan makon, wato ranar Lahadi mai zuwa, za mu kawo maku kashi na 13, kuma na karshe a wannan zangon na #KwanaCasain , Shirye - shirye sun yi nisa don daukar zango na biyu na shirin
Tweet media one
28
11
153
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
Wane tambaya kuke dashi wanda zaku yi wa Nasir da Stephanie na cikin shirin #DadinKowaSabonSalo ranar Juma'a karfe 8:00 na dare a Facebook.
Tweet media one
45
7
150
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
😂😂 Su Rayya manya inji Bawa Mai Kada, acikin shirin #KwanaCasain na gobe Lahadi.
13
13
152
@AREWA24Channel
AREWA24
2 years
Karku bari a baku labari Sabon shiri mai dogon zango wato #DANJARIDA zai fara zuwa muku 25 ga watan Disamba Ranar Lahadi da misalin karfe 9:00 na dare a tashar #AREWA24 #Takuce @BashirMaishadda
Tweet media one
14
5
148
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Me zakuce game da shirin #DadinKowa #WasaFarinGirki na wannan makon ? @zuwairiyyahs @jekainu
Tweet media one
31
2
148
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Sabon shirin #TsalleDaya a karo na farko ranar Asabar 30 ga watan January karfe 10:00 na dare na nan tafe.
Tweet media one
9
12
151
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #GidanBadamasi Zango Na 3 zai fara zuwa muku 1 ga watan Afrilu
Tweet media one
17
13
146
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ina da saurayina wanda zan aura amma shi uztaz ne, Ni kuma ina son wanda ya iya soyayya sosai na rasa yanda zan yi.
29
10
152
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ko me za ku ce game da wannan wandon da ake zargin #Rayya ce ta dinka? @El_Serliez
Tweet media one
33
4
142
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Albishirinku masu kallo😁, #KwanaCasain zai dawo a ranar biyar ga watan Afrilu🎉
Tweet media one
28
8
139
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Najeriya: Murnar Cika Shekaru 60 Da Samun Yanci🇳🇬 #IndependenceDay
14
25
143
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Tweet media one
15
6
145
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #Labarina da zaizo muku a daren yau da karfe 7:00
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
12
12
131
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
A karshen wannan makon za mu kawo maku kashi na karshe a zango na uku na shirin #KwanaCasain
Tweet media one
11
15
139
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Sabon shiri #TsalleDaya a karo na farko
Tweet media one
10
9
141
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #KwanaCasain na yau karfe 8:00 na dare. Kuyi rijista AREWA24Ondemand domin kallo shirin alokacin da kuke so.
6
9
141
@AREWA24Channel
AREWA24
3 years
Albishirin ku ma'abota kallon #AREWA24 jira ya kare, shirin #KwanaCasain zango na bakwai (7) zai fara zuwa muku ranar Lahadi 3 ga watan April da misalin karfe 8:00 na dare.
Tweet media one
54
10
134
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Kashi na farko a zango na 4. Ku kasance tare da shirin #KwanaCasain a daren yau #Lahadi
8
16
135
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Hajiya Rabi Bawa Mai Kada, A cikin shirin #KwanaCasain , AREWA24 Taku Ce🤩🤩
12
13
141
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
Tsakanin #MamaSavim da #AdamaMatarKamaye wacece tafi muzgunawa mijinta?
Tweet media one
66
21
138
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Yau shirin #KwanaCasain Zango Na 5 zai fara zuwa muku karfe 8:00 na dare.
Tweet media one
10
9
133
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Mun dora muku shirin Labarina | Zango Na 1 | Kashi Na 1 a kan Manhajar #AREWA24OnDemand @AREWA24Channel
9
21
121
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
Ku kasance da mu kai tsaye karfe 8:00 na dare a shafin mu na #Facebook tare da #Kamaye da matarsa #Adama dan amsa muku tambayoyi
Tweet media one
23
6
132
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Dija ba ta yi nasarar shawo kan Presdo ba don ganin ya rabu da Sumayya. Wacce mafita Sumayya ke da ita a yanzu ? Ku kasance da shirin #Labarina da karfe 8:00 na dare.
14
12
131
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
#Ramadan Mubakar. Allah Ya karbi ibadunmu.
Tweet media one
9
8
130
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Ko wanne hali Nasir da Stephanie su ke ciki? Ku kalli shirin #DadinKowa #WasaFarinGirki na wannan makon da karfe 8:00 na dare.
Tweet media one
6
9
123
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Kadan daga kashi na biyu na shirin #KwanaCasain da za ku kalla a wannan makon, a kan akwatin talabijin da manhajar #AREWA24OnDemand ranar Lahadi 12 ga watan Afrilu. 🎉
18
9
123
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Za mu kawo maku sabon shirin #Izzatu a karo na farko a ranar Asabar, 26 ga watan December.
Tweet media one
15
9
127
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Gobe ne fa! Shirin #DadinKowa #WasaFarinGirki karfe 8:00 na dare
Tweet media one
11
3
123
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
16
13
131
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
Mene ne ra'ayinku game da shirin #KwanaCasa 'in? Wadanne jarumai ne suka fi burge ku a cikin shirin?
Tweet media one
62
5
119
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
A ko da yaushe, AREWA24 na alfahari da dumbin masu kallon mu, wadan da a sakamakon goyon bayanku mu ke samun irin duk nasarorin da mu ke samu. MU NA MURNAR CIKA SHEKARA HUDU DA KASANCEWA TARE DA KU.
Tweet media one
32
13
124
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Muna farin cikin gabatar maku da sabon wasan barkwanci mai dogon zango, mai taken #GidanBadamasi . Sabon shirin zai fara zuwa a makon farko na watan Octoba.
Tweet media one
20
18
111
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Mu na ba ku hakuri game da matsalar sauti da ta faru a yayin gabatar da shirin #KwanaCasain na jiya #Lahadi . Za mu tabbatar mun yi maganin wannan matsala kafin sati mai zuwa. @jekainu
Tweet media one
20
8
115
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #GidanBadamasi da ku ka dade muma jira zai dawo a zango na biyu. Ranar Alhamis da karfe 8:00 na dare. Nazir Adam Salih ne ke rubuta shirin, yayin da Falalu A. Dorayi ke bayar da umarni
Tweet media one
14
11
122
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Kadan daga cikin shirin #Labarina na daren yau
11
8
114
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Sabon shirin mu mai suna #AbabanKoyiDagaRayuwarAnnabi #S .A.W zai rika zuwa muku daga ranar #Litinin zuwa Juma'a 12:00 na rana #RamadanMubarak #RamadanKareem
6
16
118
@AREWA24Channel
AREWA24
3 years
Shirye Shiryen AREWA24 masu dogon zango
Tweet media one
7
2
116
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
#DadinKowaSabonSalo ko yaya zai kasance karfe 8:00 na dare.
8
7
108
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ko akwai wanda zai iya fada mana mene ne #Sikola ? #DagaTiti #StreetQuiz #AbinDariya 😂🤣 😂 @IsaZannaIsa2
33
13
109
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #Labarina zaizo muku a daren yau da karfe 7:00
Tweet media one
12
4
114
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #KwanaCasain Zango Na 5 zai fara zuwa muku 4 ga watan Afrilu a kan Manhajar #AREWA24OnDemand da kuma tashar #AREWA24 .
Tweet media one
8
10
109
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #KwanaCasain na daren yau na nan tafe karfe 8:00 na dare
Tweet media one
4
1
110
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Tweet media one
5
6
112
@AREWA24Channel
AREWA24
3 years
Gaskiya wannan plan na Madaki ya kawo wuta 🔥🔥🤣🤣🤣😂😂
Tweet media one
15
8
95
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
Rana ta 4: Nomiis Gee a Nijer. #Sahel #HipHop
Tweet media one
12
1
110
@AREWA24Channel
AREWA24
3 years
Shirin da ke kawo maku sababbin abubuwan da ke faruwa a masana'antar Kannywood #KundinKannywood
Tweet media one
2
0
102
@AREWA24Channel
AREWA24
5 years
Albishirinku masu kallo! #DadinKowaWasaFarinGirki
Tweet media one
22
9
109
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #KwanaCasain Zango Na 5 Kashi Na 2 na nan tafe ranar #Lahadi karfe 8:00 na dare.
Tweet media one
0
5
109
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Me yasa auren a yanzun ba sa karko kamar na iyayen mu da kakani, zamu ga mutu karaba?
24
9
105
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Ku kasance da shirin #GidanBadamasi gobe Alhamis da karfe 8:00 a kan TV da kuma Manhajar #AREWA24OnDemand
Tweet media one
7
8
104
@AREWA24Channel
AREWA24
2 years
Tskanin Tsofaffi da Sababbin Wakokin Kannywood wadanne kuke son ku gani a cikin shirin #FitattunWakokinKannywood ? #AREWA24 #Takuce
Tweet media one
32
3
111
@AREWA24Channel
AREWA24
6 years
Ko kuna ganin hakan zata kasance nan kusa? #TarkonKauna
Tweet media one
33
7
106
@AREWA24Channel
AREWA24
3 years
A yayin da shirin #DadinKowa ke kokarin daukar wani sabon salo, za mu gabatar da shiri na musamman a gobe #Asabar a daidai lokacin da ake haska shirin na #DadinKowa don yin nazari kan yadda tafiyar ta samo asali.
8
6
108
@AREWA24Channel
AREWA24
4 years
Shirin #GidanBadamasi na nan tafe yau Alhamis karfe 8:00 na dare.
Tweet media one
2
2
107