Hausa Language Hub Profile Banner
Hausa Language Hub Profile
Hausa Language Hub

@HausaTranslator

47,703
Followers
7,008
Following
235
Media
15,034
Statuses

#Hausa Language Localization | Research | Annotation | App testing | Market Consulting | #L10n #NLP #ML #UX #UI #AI #QC | #Ajami #ɓɗƙƴ

Don't wanna be here? Send us removal request.
Pinned Tweet
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
2 months
"Protest" na nufin "Zanga-zanga"? A gamagarin harshe, zanga-zanga ita ce protest, kamar yadda aka fi ji a Hausa da Ingilishi. Amma kalmomin biyu ba kini ba ne a harsunan biyu idan an yi nazari. Sai dai matsalar fassara da magabacin amfani sun sanya ana ɗaukarsu hakan.
2
3
27
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
17 days
Alfahari = Pride Boloƙoƙo = Pomposity Ɗaga-kai = Big-headedness Fankama = Conceit Fariya =Hubris Girman-kai = Arrogance Isa = Haughtiness Izza =Snobbery Ji-ji-da-kai = Pride in oneself Raini = Condescension Riya = Show off Taƙama= Vanity Tunƙaho = Boasting Yabon-kai = Self-praise
20
648
2K
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
10 days
Zoɓo = Hibiscus juice Tsumi =Herbal tonic Maɗi = Manna Lamurje = Lemonade Kwalba =Baobab milkshake Kunun zaƙi = Millet juice Kunun aya =Tigernut milk Kunu = Gruel Koko = Millet porridge Fura da nono =Yoghurt and millet dough Farau-farau = Diluted beverage Burkutu =Guinea corn ale
24
302
881
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
#trips ENGLISH = #HAUSA Commute = Je-ka-ka-dawo Ferry = Fito Haulage = Dako Import-Export = Shige-fice Journey = Bulaguro Shipping = Dakon kaya Shuttle = Kai-komo Tour = Zagaye Trafficking = Safara Transit = Jigila Transport = Sufuri Travel = Tafiya Trek = Tattaki Visit = Ziyara
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Home ELECTRONICS in #Hausa Toaster = Injin ƙyafe biredi Microwave = Injin ɗumama abinci/Obin na lantarki Flat-screen TV = Talabijin bango Electric kettle = Butar shayi ta wuta Dishwasher = Injin wanke filet Breadmaker = Na’urar gasa biredi Air-conditioning = Na'urar sanyaya iska
12
11
32
29
170
351
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
6 years
Sunayen da ake kiran masu girman jiki a Hausa: - Lukuti - Sufadi - Tiƙeƙe - Ƙatoto - Kutuɓi - Muƙeƙe - Makeke - Buhu - Rumbuɗeɗe - Rigiza - Gibjigabji - Kuntumeme - Rusheshe - Dargajeje - Zandameme - Gingimari - Ɓarkeke - Rundumeme - Bangajeje - Randa - Wargajeje - Zundumari
Tweet media one
79
291
267
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
SPECIAL-INFO terms in Hausa: Abstract = Tsokaci Addendum = Ta’aliƙi Alert = Izna Appendix = Rataye Attention = Hankali Caution = Kashedi Caveat = Kwan da sani Danger = Barazana Disclaimer = Togaciya Hazard = Haɗari NB = Hattara PS = Hanzari Reminder = Tunatarwa Warning = Gargaɗi
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
ENGLISH = #HAUSA Install = Dasa Scroll = Gungurawa Slide = Faifai, Allo Smartphone = Wayar komai-da-ruwanka Uninstall button = Maɓallin cirewa User guide = Jagorar mai amfani User rating = Kimantawar mai amfani Version = Siga, Fitarwa Vibration = Jijjiga View = Fuskaci, Dubi
2
22
30
17
135
228
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Hausa language troponyms for DRINKING: - to drink = sha - suck = tsotsa - draw = zuƙa - gulp = ɗirka - slurp = sharɓa - sip = kurɓa - sup = gutsa - lick = lasa - lap = dandala - guzzle = lamushe - swallow = haɗiye - inhale = shaƙa - smell = sansana - ja = sniff #hausa #troponyms
Tweet media one
17
89
199
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
YAU take #RanarHausa , ranar da duk shekara ake biki kan harshe da al’ummar Hausa a faɗin duniya. TODAY is #RanarHausa , the annual day Hausa language and people are celebrated across the world. #RanarHausa #RanarHausa2020 #August26RanarHausa
7
61
136
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 days
In any case: A ko wane hali In either case: Ala ayyi halin In most cases: A mafi yawan lokuta In some cases: A wasu lokuta In such a case: A irin wannan hali In that case: Sakamakon haka In this case: A wannan hali In whatever case: A ko wane irin hali In which case:Idan hakan ne
12
207
763
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Hausa translations of everyday TECH terms: ENGLISH = HAUSA App/Application = Ɗabbaƙawa Backup = Madadi Circuit = Da'ira Computer mouse = Linzamin kwamfuta Control button = Maɓallin sarrafawa Download = Zazzage Encrypted = Kullalle #IT #hausatranslation #HausaTech #Hausa #Tech
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
ENGLISH = HAUSA Simulate = Fasalta Wallpaper = Fuskokin bango Built-in = Gini-sau-ciki Database = Ma'ajiyar bayanai Enhancement = Haɓakawa Forum = Dandali Flatform = Dandamali Accelerator = Mai hanzartarwa #IT #hausatranslations
3
19
33
15
72
137
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Vehicle names in Hausa: - car = mota - bus = bas - station wagon = bana ba harka - hatchback/coupé = ladi-ba-ɗuwawu - truck =gingimari - pickup = a-kori-kura - tipper = tifa - tanker =tanka - bulldozer = katafila - dump truck = motar shara - tow truck = janwe - tractor = tan-tan
Tweet media one
26
80
138
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Hausa and English synonyms for different measures of population: Team = Tawaga Unit = Rukuni Group = Ƙungiya Crowd = Cincirundo Gathering = Dandazo Overcrowd = Cikowa Party = Taro/tari Alliance = Gamayya #Hausatranslation
12
46
119
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
10 months
@blkpaws The Hausa version here 🇳🇬!
Tweet media one
0
43
122
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Want to learn #Hausa language online? Sign up for Utalk app from this link, and get 50% discount: You can also learn #Yoruba and #Igbo at 50% discount using the link.
Tweet media one
13
34
113
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
I found a blog with a decent collection of PDF copies of classic Hausa books, including "Ruwan Bagaja" and "Magana Jari Ce". cc @Maya_Andy
4
50
115
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
PUNCTUATION MARKS IN HAUSA LANGUAGE 1. Alamar motsin-rai | ! | 2. Alamar tambaya | ? | 3. Alamar zancen wani | " " | 4. Alamar zarcewar magana | ... | 5. Aya | . | 6. Baka biyu | () | 7. Jirge | / | 8. Karan-ɗori | - | 9. Ruwa biyu | : | 10. Waƙafi | , | 11. Waƙafi mai ruwa | ; |
Tweet media one
6
46
99
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Asalin sunayen wasu unguwannin Kano: 1- Kabuga: Ka bi gawa, daga labarin wanda ya suma da ake ce matarsa ta mutu, har mutane suka ce ma sa "ka bi gawa". 2- Kumbotso: kumbon tsohuwa. 3- Sharada: sha-raɗa.
Tweet media one
6
20
89
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
26 days
Aid = Agaji Assistance = Dafawa Backing = Goyon baya Ease = Sassauci Healing = Waraka Help =Taimako Intermission = Tsagaitawa Relief =Sauƙi Remedy = Makari Rescue = Caffa Resolution = Masalaha Respite = Tsahirtawa Solace = Natsuwa Solution =Mafita Succor = Ɗauki Support = Tallafi
2
46
100
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Curiously, Hausa language has plenty of names for “PRISON/JAIL”, even though the institution of a legal group-detention facility seems to be a "British colonial invention": 1-Bursuna 2-Gidan kaso 3-Gidan maza 4-Gidan waƙafi 5-Gidan yari 6-Jarum 7-Kurkuku #SaturdayThoughts
23
32
81
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Do you know that the word "BERBAQUE" is from the Hausa word "BABBAKE"? Hausa people use the term “babbake” to mean singeing, grilling, toasting, or cooking food over an open fire. Historically, Hausa-speaking slaves took the word with them, from West Africa to America.
Tweet media one
Tweet media two
10
59
92
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
2 years
ADVERBS Never = Sam-sam Hardly = Da wuya Seldom = Ba kasafai Occasionally = Jifa-jifa Intermittently = Lokaci-lokaci Sometimes = Wasu lokutan Often = Galiban/Galibi Commonly = Sau da yawa Frequently = A-kai-a-kai Usually = Yawanci Typically = Akasari Always = Kodayaushe
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
2 years
GRANTED APPROVALS IN HAUSA Accept = Karɓa Agree = Yarda Allow = Yarje Approve = Amanna Assent = Sa-hannu Authorize = Hukunta Bless = Sa albarka Comply = Ɗa'a Consent = Amince Endorse = Tallafa Legalize = Halatta License = Ba da lasisi Nod = Gyaɗa kai Permit = Izini Support = Dafa
5
16
46
5
23
93
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Do you know the new Hausa word “JEGARE”, which means “DRAGON”? - Jegare = jemage + ƙadangare Faced with naming a locally unknown animal, the “DRAGON”, Hausa linguists combined the names of “BAT” & “LIZARD” to come up with the portmanteau “JEGARE”. #RanarHausa #HausaPortmanteau
3
45
90
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Abubuwa nawa kuka sani na gargajiya a wannan hoton? - Fai-fai - Ƙwarya #RanarHausa #RanarHausa2020
Tweet media one
36
25
79
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
Aikin-hannu = Menial/Manual job Ba-da-hannu = Traffic control Hannu-da-shuni = Wealthy Hannun-jari = Share capital Hannun-riga = Parallel Kai-hannu = Fisticuffs Sa-hannu = Signature Sakin-hannu = Generosity Ta hannun = Via Tsame hannu = Pull out/Refrain Wayar hannu = Mobile phone
3
43
91
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
2 years
A Hausa song on Hausa language by Dr Aliyu Tilde. #RanarHausa2022
1
24
84
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
Those who say they have never seen Hausa twins. "Twins who married the same day each got a set of twin babies on the same day!"
@AliBalbaya
Dr. Ali BALBAYA 💫
3 years
Yan biyu sunyi aure rana daya, sun haihu rana daya, kowa ya sami yan biyu. Hausa 10/10/2020 Source: @HausaLiterature
Tweet media one
6
1
14
7
7
70
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
HAUSA Da sabon gini gwamma yaɓi. ENGLISH Better plaster up an old wall than build a new one. IDIOMATIC Make the best of what you have. #SalonMagana #HausaSaying #Hausa
3
10
74
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
A Kano ake sarauta!
@babarh_
Kwankwason Tuwita🔴
5 years
Aljannah mai masoya da yawa... Sarkinmu maganin kukan mu. #EidAlAdha2019
14
155
388
10
11
65
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
6 years
5 ways shy Hausa guys "propose" to a lady: 1- Ya tsarin aure yake a gidanku? 2- Ina tara kaya a akwati, za ki taya ni zaɓa? 3- Yaushe za mu zo gaishe da baba/mama? 4- Ni fa an dame ni na fito da mata. 5- Wannan shekarar fa na ce zan yi aure.
13
37
62
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Let us remember to use correct Hausa spelling with hooked letters #ɓɗƙƴ, when we post on social media and digital media. The bulk of Hausa real-time online translation and machine translation is generated based on the data we created as language users. #RanarHausa
7
25
73
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Do you know these common syllabic TRANSPOSALS in spoken #HAUSA language: 1. Bagaruwa ~ Gabaruwa 2. Bincike ~ Binkice 3. Bokiti ~ Botiki ~ Bokati 4. Dadashi ~ Dasashi 5. Hawainiya ~ Wahainiya 6. Ƙyasbi ~ Ƙyasfi 7. Mahuci ~ Mahici 8. Rafali ~ Lafari 9. Rula ~ Lura ADD YOURS!
38
20
67
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
6 years
Takalma a Hausa: - Sau-ciki/Kwabashu - Sambatse - Ƙyadi - Takalmin-ruwa - Sakadale - Ɗan-Madina - Harɗe - Faɗe - Takalmin-roba - Mai-tsitsi - Sosa - Sandal - Rambul - Takalmin-jimina - Silifas - Takalmin-bal - Kambas - Mai-ɗanyatsa - Kurfau - A-kurfi-jaki - Takalmin-taya - Kofat
Tweet media one
28
56
63
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
- Shagwaɓa = Coquetry - Shagwaɓawa = Doting
14
9
60
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
How many IINDIGENOUS Hausa names do you know (non-Fulfulde, non-Arabic/Islamic Hausa names)? - Jatau - Tanko - Nomau - Korau - Ɗantani
68
14
50
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Speaking Hausa is beautiful. Prof Philip J Jaggar proves it here.
@babarh_
Kwankwason Tuwita🔴
5 years
Ferfesa Philip J. Jaggar yayi Jawabi da Hausa a lokacin karrama sarkin Kano Malam (Dr) Muhammadu Sanusi II da Digirin Girmamawa a Jami’ar London.
54
492
865
1
23
50
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
2 years
The Hausa infantry men who fought World War II.
1
31
57
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
ANGLICIZED #Hausa place names: 1- Zaria (Zariya) 2- Sokoto (Sakkwato) 3- Potiskum (Fataskum) 4- Panshekara (Fanshekara) 5- Panbeguwa (Fanbeguwa) 6- Minna (Mina) 7- Lafia (Lafiya) 8- Hadejia (Haɗeja) 9- Funtua (Funtuwa) 10- Chiranchi (Ciranci) 11- Bichi (Bici) 12- Bauchi (Bauci)
10
10
59
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
HAUSA Duk inda aka bugi jaki, kan tabon jiya ne. ENGLISH On whichever spot a donkey is beaten, it would fall on the scar of a previous beating. IDIOMATIC People who suffer constant hardship become numb to new pain. #HausaSaying #SalonMagana #Hausa
Tweet media one
4
32
55
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
What are the popular first names in your states? KANO male: Muhammad female: Aisha SOKOTO male: Bello female: Maryam NIGER male: Umar female: Asiya KWARA male: Abdulkarim female: Bashira BORNO male: Bukar female: ? #tambaya
62
6
50
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
YAU take #RanarHausa ! Ga fili, ga mai doki. Ga biki, ga zanin ɗaurawa. Rashin jini, rashin tsagawa. Ranar wanka, ba a ɓoyon cibi. Abu namu, maganin a kwaɓe mu. Inda ba ƙasa, nan ake gardamar kokawa. Rana ba ta ƙarya, sai dai uwar ɗiya ta ji kunya. ZO KU FAƊI ALBARKACIN BAKINKU!
Tweet media one
15
30
54
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Who can TRANSLATE this to ENGLISH? - Na shanye ba don wai ina so na shanye ba, sai don ina so na sha! #hausa
27
3
46
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Was Hausa women " #Feminism " in the 1970s about women advancement, independence, self-subsistence, and women power? ... Read Hauwa Gwaram's 35-stanza poem titled "Waƙar Mu Ci Da Ƙasarmu" (Let's Feed Our Nation) from her book "Alƙalami a Hannun Mata" (A Pen in the Hand of Women).
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
2
24
53
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
6 years
Hausa language contribution to Nigerian Pidgin: - wahala - yanga - wayo - kuma - ko - shikenan - haba - (u)waka ADD YOURS...
30
16
50
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Mene ne TWITTER THREAD da Hausa? #RanarHausa #tambaya
27
12
46
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Listening to Abubakar Adam Ibrahim reading his latest short stories collection "Dreams & Assorted Nightmares" in Kano, organized by @Poeticwednexday @izesule
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
1
15
53
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
A HAUSA man is competing in ARABIC poetry, with Arab poets in Abu Dhabi! Watch out tomorrow as Aliyu Lawan from Nigeria sings his way in the second round of Prince of Poets competition in #UAE . #الامارات #امير_الشعراء
@AbuDhabiPOP
أمير الشعراء
4 years
ترقبوا غداً الثلاثاء 16 مارس منافسة جديدة بين شعراء الموسم التاسع من #أمير_الشعراء في ثاني أمسيات المرحلة الثانية. تابعونا عند الساعة 10 مساءً بتوقيت #أبوظبي على قناتي #بينونة و #الامارات
Tweet media one
2
15
46
5
20
51
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Kano, ko da me ka zo an fi ka! #RanarHausa #RanarHausa2019
@SalymBabajo
Muhammadu Salimu II
5 years
A Wannan #RanarHausa Ta Duniya Ingaisuwa Ga Mutanen Jihar Kano Bisa Fassara Kalmar "Slow Down" Zuwa "Silodawun". Lallai Wagga Fassara Tayi.
Tweet media one
2
4
10
5
9
49
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
HAUSA Wuyar aiki ba a fara ba. ENGLISH The difficulty of a work is not starting it. IDIOMATIC The hardest part of a task is getting started on it. #HausaSaying #SalonMagana #Hausa #HausaTranslation
3
13
46
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
#Hausa is sweet and simple.
6
11
42
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
HAUSA Tinkiyar makaho, ana jan ki ba a san kalar gashinki ba. ENGLISH A blind man may be walking his sheep around without knowing the color of its coat. IDIOMATIC Owning something doesn't mean knowing fully about its potentials and dangers. #SalonMagana #HausaSaying #Hausa
Tweet media one
3
15
45
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
GASA! GASA!! GASA!!! Fassara waɗannan kalmomi 6 zuwa HAUSA ka samu kyautar katin waya na 500. Sharaɗi: fassara da harufa su zama dai-dai, a sigar aikatau, suna, da sifa. Ban da malaman makaranta da 'yan-jarida a gasar. 😉 #Hausa #Gasa #HausaTranslation #HausaGrammar #Nahawu
Tweet media one
37
10
48
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
ENGLISH = HAUSA Cookies = Kukis Forwarding = Ingizawa Hacking = Kutse, Kassara Keyboard = Allon madannai Mobile view = Fuskacin wayar hannu Password = Kalmar sirri Rating = Kimantawa Recycling = Sake sarrafawa Remote control = Rimut Resize = Sake girma Review = Bita #HausaTech
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Hausa translations of everyday TECH terms: ENGLISH = HAUSA App/Application = Ɗabbaƙawa Backup = Madadi Circuit = Da'ira Computer mouse = Linzamin kwamfuta Control button = Maɓallin sarrafawa Download = Zazzage Encrypted = Kullalle #IT #hausatranslation #HausaTech #Hausa #Tech
15
72
137
7
32
46
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
2 years
GRANTED APPROVALS IN HAUSA Accept = Karɓa Agree = Yarda Allow = Yarje Approve = Amanna Assent = Sa-hannu Authorize = Hukunta Bless = Sa albarka Comply = Ɗa'a Consent = Amince Endorse = Tallafa Legalize = Halatta License = Ba da lasisi Nod = Gyaɗa kai Permit = Izini Support = Dafa
5
16
46
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Kaf BABU kalmar "ƘEYA" a Ingilishi! Babu kalma ɗaya mai nufin "ƙeya" a yarensu na yau-da-kullum, sai dai su ce "bayan kai (back of the head)". A ilimin halittar jiki, sukan kira ƙashin bayan-kai "occipital". Wannan ya sa wajen fassara "sosa ƙeya" sai dai su ce "scratch head".
Tweet media one
11
11
40
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Salon AZABTARWA: -Bugu -Bulala -Casa -Cizo -Dorina -Duka -Dundu -Gula -Gwabza -Gwaɓa -Gwiwa -Jibga -Kantara -Kutubal -Kutufo -Kwaɗa -Ƙusa -Lugude -Mahangurɓa -Maka -Mantakewa -Mari -Mintsini -Najaki -Narka -Naushi -Ranƙwashi -Suburbuɗa -Tafka -Tsabga -Tsumagiya -Yakushi -Zaniya
15
11
49
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Enamel kitchenware used to be popular in middle-class Hausa homes, now mostly with rural lower class. They're an important part of the Hausa bridal kitchen, dining sets, & even interior decor. HAUSA NAMES OF ENAMELWARE -Kwalla -Daro -Fanteka -Langa -Samira -Moɗa -Kwanon-sha -Tire
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
7
24
46
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
What is SPELLING in Hausa? #tambaya #hausa
36
2
40
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
Hausa Language speakers in Nigeria now 120m “In Nigeria, native Hausa speakers exceed 70 million and non-native speakers who use Hausa as second language are likely to be between 40 and 50 million on a conservative estimate....”
2
21
47
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
One famous Hausa dialect is the Hadejia Dialect, spoken by the people of Hadejia, Jigawa State and some neighboring towns in Nigeria. STANDARD HAUSA >> HADEJIA DIALECT - Kai >> Kayi - Ƙwai >> Ƙoyi - Da yake >> Dake - Ran da aka yi >> Raddaka yi #Hausa #HausaDialect #Hadejia
16
15
45
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
KANO EMIR a sight to look again and more, our emir, our noble inheritance. you rep our cultural memories of ancient arts and old crests. yours is attire of enviable beauty a costume of history and fortune. you assimilate varieties with pride in its glorious colorful abundance.
Tweet media one
Tweet media two
3
12
44
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
6 years
Hausar SlayQueens Kano vs. Kaduna😂 KN: Electricity ya yi resuming KD: Tap ya dawo running KN: Insect ɗin banɗaki KD: Butterfly ɗin bayi KN: Wayanka ba FaceTime? KD: Motanka yana cleaning makeup KN: Next gobe KD: Airport ɗin buses KN: Ruwan transparent bag KD: Pink Chocomilo
Tweet media one
9
21
37
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
HAUSA Mai ido ɗaya ba ya gode Allah, sai ya ga makaho. ENGLISH The one-eyed person only thanks God for his one eye when he sees a totally blind man. IDIOMATIC You don't know when you are well off. #SalonMagana #HausaSaying #Hausa
2
5
44
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
6 years
Tafiya a harshen Hausa: Mene banbancinsu? - Balaguro - Yawo - Gararamba - Yawon-duniya - Zagaye - Zirga-zirga - Garari - Gantali - Kai-komo - Safara - Rangadi - Safa da marwa - Karaɗewa - Sintiri - Shawagi - Je-ka-ka-dawo -:Ganin-gida - Ziyara - Gewaya - Ƙaura - Sheƙa - Ratse
11
21
41
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
6 years
Kalmomin tasgiri a Hausa: - Ɗan-wada - Ɗan-tatsitsi - Ɗan-kucili - Ɗan-tayi - Ɗan-mitsitsi - Ɗan-tsako - Ɗan-dayo - Ɗan-kacal - Ɗan-tsit - Ɗan-tsurut - Ɗan-gujul - Ɗan-ɗigil - Ɗan-firit - Ɗan-ɗis - Ɗan-miriri - Ɗan-figigi - Ɗan-ɓigil - Ɗan-minini - Ɗan-siriri #RanarHausa
7
22
40
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
HAUSA Yawa shi kan sa zare ya ja dutse. ENGLISH Quantity makes a thread to pull a stone. IDOMATIC Unity is strength. #SalonMagana #HausaSaying #Hausa
0
11
39
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
Hausa vs English names for PERIODS OF TIME in 24 hours. #Hausa #HausaEnglish
Tweet media one
0
27
39
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Hausa language adopted Latin script in 1932, which led to a significant drop in the use of Ajami script (Arabic letters) in Hausa publications. #RanarHausa
1
16
42
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
An 18th Century Katsina mathematician wrote this!
@rhaplord
isaac Samuel
4 years
1733AD "Mughni al-mawafi 'an jami' al-khawafi" : a mathematical manuscript by Al-Fullani al-Kishnawi, a fulani mathematician and astronomer born and educated in the hausa city-state of katsina, Nigeria -SOAS London, Khedive library cairo #randomxt it deals with formulas for
Tweet media one
1
60
54
1
18
38
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
HAUSA Idan gumba tana da daɗi a nono, nono ma yana da daɗi a wajen gumba. ENGLISH If millet dough ball is pleasant to drink with milk, milk is pleasant to drink with millet dough ball. IDIOMATIC If he likes me, I like him. If he agrees, I do. #SalonMagana #HausaSaying #Hausa
1
9
36
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
#HausaSpellingClass MISSPELLING OF "SON"* So = Like/want/love Son = So+n = Like/love someone/sth San = Sa+n = Sani+n = Know someone/sth - Ina sOn tuwo.✅ - Ina sAn tuwo.❌ - Kina sOn shi?✅ - Kina sAn shi?❌ - Kin sAn shi?✅ *in spoken Hausa "sOn" may be pronounced "sAn"/sʌn/
2
14
37
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
Today is Hausa Day #RanarHausa Ku kawo ma na labarai, da tarihi, da waƙe, da karin magana, da tattaunawa kan abubuwan da suka shafi harshen Hausa da Hausawa.
Tweet media one
3
17
40
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
#HausaSpellingClass WRONG USE OF "WANI" Wani = Someone Wane = Which one Wanne = Which - Wani ganye ne wannan? ❌ - WanE ganye ne wannan? ✅ - Wani gidanka? ❌ - WanNE gidanka? ✅
6
9
34
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
6 years
Gasa! Gasa!! Gasa!!! Amsa wannan tambayar domin cin katin waya na Naira 500! #RanarHausa
Tweet media one
28
31
36
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
ENGLISH Elephant HAUSA Giwa HAUSA TERMS/SAYINGS Toron giwa = bull elephant Hauren giwa = tusk Giwar mata = a Dame Tumbin giwa = a mixed bag (literally, elephant belly) A ba wa mai kwaɗayi kan giwa = give a begger more than enough (literally, give elephant's head to the hungry).
Tweet media one
3
17
36
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
The making of Hausa traditional mud house.
@ArchHausa
Hausa Traditional Architecture
5 years
I believe we can revive this beautiful architecture with the touch of modernism. #Hausa #Traditional #architecture
Tweet media one
5
27
52
0
6
36
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Permit me to quote you, @cccalinda , even b4 I do a formal research. Hausa native scholars of Islam (malaman zaure) would usually localize Arabic words, in a way that proves their bilingual prowess. Hence: 1- Al-asr > La'asar 2- Al-auwal > Lawal 3- Al'akira > Lahira 4- Alif > Alu
4
7
35
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Anger = Fushi Animosity = Ƙullaliya Antagonism = Rashin jituwa Bitterness = Ɗacin-rai Disagreement = Rashin daidaito Discord =Saɓani Distrust = Rashin yarda Enmity = Ƙiyayya Envy =Kishi Grievance =Damuwa Grudge = Riƙo Hate = Tsana Malice = Hassada Misunderstanding =Rashin fahimta
2
16
34
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
HAUSA Ɓatan gari, shi ma sanin gari ne. ENGLISH Missing road is (an opportunity for) learning road. IDIOMATIC A blessing in disguise. #SalonMagana #HausaSaying #Hausa
3
14
34
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
How 5 languages borrowed SOAP from the Arabs! - Sabun >> Arabic - Savon >> French - Sabunde >> Fulfulde - Sabulu >> Hausa - Sawulu >> Kanuri
Tweet media one
4
15
35
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Hausa loanwords which have DIFFERENT meanings from their English source: ENGLISH > HAUSA = MEANING - razor > reza = blade - anchor > ankwa = chain - rubber > roba = plastic - cover shoes >> kwabashu = high-heels - leather > leda = polyethylene - shirt > shat = long-sleeve shirt
13
5
37
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Can you arrange these HAUSA words according to the language they're borrowed from? (Arabic, Fulfulde, Kanuri, or Tamasheq) 1- Bayani 2- Birni 3- Bulaguro 4- Dattijo 5- Inna 6- Kanwa 7- Lahira 8- Mutuwa 9- Sauti 10- Takarda #Hausa #HausaEtymology #tambaya
8
7
29
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Maraba da #RanarHausa2020 ! Ku karanta bayani kan #RanarHausa a nan 🔽
Tweet media one
2
16
34
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Hausa people are doggedly conservative in adopting modern practices, no matter the consequence! Hausa women in urban households are finally adopting charcoal stove, when in the past they'd only used firewood while selling the charcoal to non-Hausas who used it almost exclusively.
Tweet media one
Tweet media two
6
9
33
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Do you want to have a glance at the first Hausa newspaper in history? Check @bl_eap digital archives!
@BL_MadeDigital
HeritageMadeDigital
4 years
My favourite items from @bl_eap are the 411 issues of the first #Hausa language newspaper “Gaskiya ta fi Kwabo” (1939-1960), rigorously digitised from the Nigerian National Archives, Arewa House, the British Library, and Hirosaki University: #OurDigitalBL
Tweet media one
Tweet media two
1
6
16
0
12
35
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
HAUSA Sauro me hana giwa barci. ENGLISH A mosquito that frustrates elephant from sleeping. IDOMATIC A small but mighty snag. #SalonMagana #HausaSaying
Tweet media one
4
13
31
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Home ELECTRONICS in #Hausa Toaster = Injin ƙyafe biredi Microwave = Injin ɗumama abinci/Obin na lantarki Flat-screen TV = Talabijin bango Electric kettle = Butar shayi ta wuta Dishwasher = Injin wanke filet Breadmaker = Na’urar gasa biredi Air-conditioning = Na'urar sanyaya iska
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
SPECIAL-INFO terms in Hausa: Abstract = Tsokaci Addendum = Ta’aliƙi Alert = Izna Appendix = Rataye Attention = Hankali Caution = Kashedi Caveat = Kwan da sani Danger = Barazana Disclaimer = Togaciya Hazard = Haɗari NB = Hattara PS = Hanzari Reminder = Tunatarwa Warning = Gargaɗi
17
135
228
12
11
32
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Ya kuke fassara "PROMOTE" zuwa Hausa? Misali: 1- She needs to promote her business. 2- Do you want to promote this tweet? 3- I promoted the idea in the past. #tambaya
33
3
32
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
Artabu = Combat Batakashi = Shoot-out Ɓarin-wuta = Shelling Faɗa = Fight Fitina = Skirmish Gumurzu = Dogfight Jahadi = Crusade Karon-batta = Clash Rikici = Conflict Taho-mu-gama = Ram Tarzoma = Riot Tashin-hankali = Violence Tawaye = Rebellion Yaƙi = War Zubar da jini = Bloodshed
5
15
32
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Origin of the name “MAKURDI” (a town in Benue State, Nigeria): When British colonialists came to the area now called "Makurdi", they asked for the person in charge. The locals kept referring to a rich merchant, whom they called "mai-kudi" (‘rich man’ in Hausa). #HausaWordOrigin
1
12
30
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
@ummysarham @Bahaushee 1. Walankeluwa = Corner/Curve 2. Kandagarki = Safeguard/Precaution 3. Tsumagiya = Whip/Cane
1
1
33
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
Hausa speakers, kindly fill out this survey! This is a @RisingVoices and @UNESCO partnership project to develop language digital activism toolkit. It'll support us to leverage technology and digital media to promote our languages on the Internet.
Tweet media one
2
21
36
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
ENGLISH = HAUSA Simulate = Fasalta Wallpaper = Fuskokin bango Built-in = Gini-sau-ciki Database = Ma'ajiyar bayanai Enhancement = Haɓakawa Forum = Dandali Flatform = Dandamali Accelerator = Mai hanzartarwa #IT #hausatranslations
3
19
33
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
You're a proof that digitization of our (Ajami) archives could be completed through student projects! Why do we wait for foreign endowments?
@abdulbakarchive
Abdulbasit Kassim
5 years
The access to digitize more than 5,000 Arabic/Ajami manuscripts from Hausaland and Borno since the 17th century is the most consequential event in my #phdlife . For 12hrs daily, I read and translate these manuscripts in order to make sense of the region’s intellectual history.
Tweet media one
90
568
2K
4
11
32
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Who can TRANSLATE this to Hausa? "IT CAN'T COME TOO SOON". #tambaya #Hausa
34
4
29
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
ENGLISH = #HAUSA Install = Dasa Scroll = Gungurawa Slide = Faifai, Allo Smartphone = Wayar komai-da-ruwanka Uninstall button = Maɓallin cirewa User guide = Jagorar mai amfani User rating = Kimantawar mai amfani Version = Siga, Fitarwa Vibration = Jijjiga View = Fuskaci, Dubi
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
ENGLISH = HAUSA Cookies = Kukis Forwarding = Ingizawa Hacking = Kutse, Kassara Keyboard = Allon madannai Mobile view = Fuskacin wayar hannu Password = Kalmar sirri Rating = Kimantawa Recycling = Sake sarrafawa Remote control = Rimut Resize = Sake girma Review = Bita #HausaTech
7
32
46
2
22
30
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Variants of the name MUHAMMAD among world languages: - Muhammad (محمد Arabic) - Mamman, Muhamman, Muhammadu, (Hausa) - Madu (Kanuri) - Momoh, Momodu (Yoruba) - Mohamed (English) - Mahamadou (French)
7
12
31
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
7 years
Barkanmu da #RanarHausa daga White House, a birnin Washington DC.
Tweet media one
2
34
32
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
The Hausa Ajami alphabet 👇 Hausa has been written in this modified Arabic script for 500 years prior to the coming of British colonialists, who shifted Hausa writing to the Latin script, popularly called "Boko".
@umarkhalifa19
Khalifa Shelby
3 years
أ Alu baki ب Ba guje ت Ta guje ث Cha ها Ha babba ج Jin karami ح Ha karami خ Ha karami mai ruwa د Dal ذ Zal ر Ra ز Zai ra ع An baki غ An gai baki س Sin ara ش Shin mai ruwa ص Sadi ض Radi ط Damusa hannu ظ Zwadi ف Fiy fa iya ق Qaf waw ك Kaulasan ل Lan ara
27
236
459
3
18
33
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
4 years
OCULESICS in #Hausa Ɗaga gira = Raise eyebrow Fari = Roll eyes Gwale ido = Widen the pupil Harara =Glare Kanne-ido = Squint Kashe ido = Close one eye Ƙifta ido =Blink Ƙyara ido = Wink Lumshe ido = Flutter eyelashes Zare ido =Glower Zuru = Astonished gaze Zuru-zuru = Baffled gaze
3
7
31
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
3 years
The agreement calls for Al Jazeera documentaries to be dubbed into Hausa and broadcast to “Arewa24’s 40+ million viewers in Northern Nigeria, Niger, Chad, and Cameroon via a new Distribution Agreement” between the two companies. via @saheliantimes
3
14
30
@HausaTranslator
Hausa Language Hub
5 years
Ko kun san asalin sunan "DAMISA" a Hausa? "Da mussa ce" = it used to be a cat. "Da+mussa" = Damussa => Damusa/Damisa #HausaWordOrigin #HausaNeologism #Hausa
6
5
29