Prof. Ibrahim Maqari
2 years
“Mai yuyuwa mutum ya kasance cikin Kazanta da sabon Allah tsawon rayuwarsa, idan Allah Ya nufeshi da Rahmah sai Ya azurtashi da shahada, wani ya sarayar da rayuwarsa ba hakki..
Allah Ka azurtamu rayuwa da cikawa cikin biyayya gareka”