Legit.ng Hausa Profile Banner
Legit.ng Hausa Profile
Legit.ng Hausa

@legitnghausa

265,366
Followers
214
Following
27,060
Media
100,673
Statuses

(tsohuwar ) - Sahihiya kuma amintacciyar jaridar da ke kan gaba wajen kawo maku labaran siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi da sauransu.

Abuja, Nigeria
Joined November 2016
Don't wanna be here? Send us removal request.
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
5 years
Mata Musulmai sune suka fi kowanne mata tsafta da tsarki a duniya - Bincike
45
393
1K
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
5 years
Ni ba Musulmi ba ne, amma na san Annabi Muhammadu shine mutumin da yafi kowa daraja a fadin duniyar nan - Chicharito
47
263
971
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
5 years
Budurwa da saurayi sun bakunci lahira bayan sun dirki maganin kara karfin jima'i sun kashe dare suna kece raini
574
308
833
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
4 years
Yau shekara 12 da rasuwar Janar Sani Abacha, me za ku tuna a game da Marigayin?
Tweet media one
232
98
822
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
5 years
Bayan an gano cewa shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari na dauke da cutar coronavirus, Aisha Buhari ta sa wa maigidanta dokar 'ta-baci'. Hatta ofishi ta hana shi fita.
67
134
711
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
2 years
ZABEN SHUGABAN KASAR NAJERIYA Filin jin ra'ayi: A cikin wadannan manyan 'yan takara, wane za ka zaba a mako mai zuwa? Mu na sauraron zabinku.
Asiwaju Bola Tinubu (APC)
587
Atiku Abubakar (PDP)
857
Peter Obi (LP)
2616
Rabi'u Kwankwaso (NNPP)
1536
168
494
723
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
2 years
Sarkin Musulmi ya tura sako ga duk wani Musulmi a Najeriya kan 10 na karshen Ramadana. Ya ce, ya kamata kowa ya koma ga Allah, a fara daukar matakin yin addu'o'i.
5
51
676
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Shugaba Tinubu ya shiga ganawar sirri yanzu haka da Sarkin Kano na 14, Sanusi Lamido. Wannan ne karo na farko da suka sa labule tun bayan da Tinubu ya karɓi mulkin Najeriya. A makon da ya gabata, Tinubu ya dakatar da gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
18
46
647
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
2 years
Ana cigaba da rokon Kwankwaso ya janye daga takarar shugaban kasa.
101
44
636
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
5 years
Wani sojan kasar Amurka mai mukamin Laftanal kanal ya karbi addinin Musulunci kuma ya sauya sunansa zuwa Khalid.
44
132
624
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
2 years
“Ba zan ce Kwankwaso mutumin banza ba ne, ba zan zagi Kwankwaso ba. Kwankwaso ya yi aiki a Gwamnan Kano, tsakani da Allah fa nake fada maka.” - Kashim Shettima
13
71
612
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
4 years
'Yan Najeriya sun shawarci @MBuhari ya nada toshon kwamishina, Muhammad Wakili, wanda ake ewa lakabi da 'Singham', a matsayin sabon mukaddashin shugaban @officialEFCC matukar so yake a yi aiki tukuru; ba ha'inci, ba tsoro, ba alfarma, ba sani, ba sabo.
46
83
578
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
5 years
Deezell ya yi karar Maryam Booth da wasu mutane 6 a kotu, ya nemi su biya shi diyyar N10m @officialdeezell
59
66
537
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
4 years
Wata likita yar arewa mai suna Dakta Halima Abubakar ta wallafa bukatarta na neman mijin aure a shafin soshiyal midiya. Matashiyar budurwar ta wallafa wani kyakkyawan hotonta tare da tambayan mabiyanta ko suna bukatar matar aure.
143
26
553
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Shugaba Tinubu ya shiga takara da Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin. Tinubu ya ƙulla yarjejeniya domin samar da iskar gas zuwa nahiyar Turai. Ƙasar Rasha dai ita ce babbar mai samar da iskar gas ga nahiyar Turai.
10
45
574
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya nemi kotu ta yi wa hukumar EFCC iyaka da shi. Ganduje ya bukaci babbar kotu a Kano ta hana EFCC bincikensa a kan bidiyon dala.
51
57
561
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
“Wallahi ba za mu ba ka Gwamnan Kano ba, banza mai bakin jini. Ta gama zagin uwa ta da uba na. “Uba na ya na kabari.” Inji Abba Kabir Yusuf yayin da yake fadin silar sabaninsa da Aisha Yusuf Bichi.
34
33
542
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Gudaji Kazaure ya bakaɗo sunayen duk waɗanda ya dace Tinubu ya cafke su yi bayani. Sunayen da ya faɗa sun kunshi ministoci da manyan muƙarraban Muhammadu Buhari. Sadiya Farouq, Malami, Emefiele, Bawa suna cikin sunayen da aka ji daga bakin Kazaure.
5
39
514
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Innalillahi wa inna ilahir rajiun! Allah ya karbi rayuwar shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Giro Argungu. Giro ya rasu ne a yau bayan fama da jinya a Birnin Kebbi da ke jihar Kebbi. Za a sallaci mamacin a gobe Alhamis 7 ga watan Satumba.
49
58
488
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
11 months
ungiyar Arewa ta gano shirin da ake yi na lalata siyasar Arewa gabanin zaben 2027. A ikirarin kungiyar, hatta janye sunan El-Rufai da Kwankwaso daga ministoci shiri ne.
28
51
495
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
9 months
Buba Galadima ya ce rabin mutanen Kano za su iya fadawa cikin wuta su mutu idan Kwankwaso ya ce su fada. A cewar Galadima, ba a banza ake kiran Kwankwaso da 'Jagora' ko 'Madugu' ba, akwai sirri a ciki.
28
27
502
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
11 months
Tweet media one
4
45
491
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
2 years
"Na zo a makare, amma na gaggauta na gana da ita. Da na daga hannu na, shugaban majalisa ya yi niyyar kyale ni in yi magana. Amma sai mataimakin shugaban majalisa ya ba shi shawara ka da a bar ni in yi magana." - Gudaji Kazaure a kan binciken CBN
14
32
453
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
5 years
Wanne gwamna ne ka sani yake da motar hawa daya tak kuma bashi da gidan kan shi? Wanne gwamna ne ka sani wanda yake kai ziyara asibitoci da tsakar dare? Wanne gwamna ne ka sani ya taba kwana a sansanin 'yan gudun hijira?
45
68
432
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Kashin Shettima da matar shugaba Tinubu sun halarci zaman majalisar dattawa na bankwana. Shettima na wakiltar Borno ta tsakiya, Remi Tinubu kuma Legas ta tsakiya zasu sauka ranar Talata.
0
14
465
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Yan makonni da barin mulki, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara fitowa a bidiyon barkwanci. An dai gano Bashir Ahmed tare da shahararren mai wasan barkwancin nan mazaunin China, Bello Galadanci.
35
31
469
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Gwamna Hope Uzodimma na jihar Imo ya dauki nauyin Musulmai 200 zuwa kasar Saudiyya domin sauke farali a aikin Hajjin 2023. Wannan shine irinsa na farko a cikin shekaru 10 da suka gabata.
10
36
449
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
2 years
Kai Tsaye Daga FCT Abuja: Sakamakon Jihohin Da Aka Sanar: Atiku 1, Tinubu 5
Tweet media one
5
17
449
@legitnghausa
Legit.ng Hausa
1 year
Kwamishinan yaɗa labaran Ganduje ya ce gwamnatinsu ba ta siyar da asibitin Hasiya Bayero ba. Ya ce gwamna mai ci na yanzu, Abba Gida Gida ya yi wa tsohon gwamna mummunar fahimta.
14
28
444