Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️ Profile Banner
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️ Profile
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️

@engr_baiwa

10,827
Followers
2,216
Following
2,663
Media
10,077
Statuses

KWANKWASIYYA LOYALIST 🔴🔴 Engineer Saifullahi muktar baiwa gama we specialize in phone, computer and all electronic devices both hardware and software repair.

farm center khadija Plaza ffc
Joined April 2021
Don't wanna be here? Send us removal request.
Pinned Tweet
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Yanzu-yanzu Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar Engr. Abba Kabir a matsayin halastaccen Gwamnan Jahar Kano, Wanda ya lashe za6ensa da halastattun kuri'u mafi rinjaye kamar yadda hukumar za6e ta ayyana a watan maris. Labari mafi bakin ciki da zai zowa
Tweet media one
243
79
1K
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun. 😭 Bashir Sagagi Dan kwankwasiyya wanda ya yanke jiki ya fadi jiya. Yau Allah ya karbi abinsa. Allah ya gafarta masa.
Tweet media one
181
64
705
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Bari na gwada nauyin jagora a page dinnan. Ku ajiye Mana hoton kwankwaso Wanda yafi burgeku a comment section sadaukarwa ga duk wani Dan kwankwasiyya na duniya Pls Yan adawa baa inviting dinku anan only kwankwasiyya family
Tweet media one
123
40
701
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
"Na Rantse Da Allah Abba Gida Gida Yafi Gawuna Tsoron Allah" ~Anas Abba Dala
Tweet media one
90
48
638
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Daga 2007 Zuwa Yau 3/7/2023 Faɗamin Wanda Yayi Faɗa Da Kwankwaso Yayi Nasara ?
Tweet media one
123
25
607
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Allah ya nuna min ranar da Kwankwaso zai zama shugaban kasa.
Tweet media one
118
36
581
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf
Tweet media one
24
32
569
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Barka Da Hutawa Mai Girma DG. Media.
Tweet media one
5
37
582
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Na rantse da Allah wannan fuskar bazata taba wulanakata alfarmar annabi Muhammad s.a.w🙏
Tweet media one
36
37
540
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Alfarmar Annabi Da Alkur,ani Abba Sai Yayi Takwas Yana Mulkin Jihar Kano
Tweet media one
69
43
515
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Earlier today Mai Girma Gwamna Kano Engr Abba kabir Yusuf tare da mahaifiyar mai Martaba sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II, Mai Babban daki 🙇🏻👑
Tweet media one
6
38
500
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Muda muke goyan bayan kwankwaso Allah yasa muyi halinsa Kuma masu goyan bayan Ganduje Allah yasa kuyi irin halinsa kwabo da kwabo kowa yace Amin
Tweet media one
113
47
498
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Kujerar Abba a ynzu itace mafi mahimmanci a garemu muna rokon Allah y tabbatar Masa da ita
Tweet media one
36
36
459
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Dazu Wata Baiwar Allah Tace min Alfarmar Manzon Allahﷺ Sai Abba Yayi Shekaru 8 Yana Gwamna A Jihar Kano, nace Amin🤲
Tweet media one
41
38
461
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Allah yadda ka Sanyawa Annabi Muhammad Farin Ciki Da Samuwar Sayyada fadimatu Allah Ka Farantawa Kanawa Da Nasarar Abba Gida-Gida 🤲
Tweet media one
64
34
472
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Da Karfin Ikon Allah Abba Zaiyi Nasara A Supreme Court.
Tweet media one
40
27
444
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Alhamdulillah Na kanawa Sai kayi 8 insha Allah 🤲🏻
Tweet media one
20
28
420
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Allah Dan Girman Manzon Allah Ka Jaddada Mana Nasarar Abba Kabir Yusuf A Kotu ƙoli...
Tweet media one
44
23
397
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Ta LEKO TA KOMA A JAHAR KANO Wannan fa shi Ake kira da muguwar rawa gara kin tashi duba da inda mukaga fiskokin wadannan mutane muna Addu,a Allah ya Kara cire musu kwanciyar hankali da walwala Ameen ya Allah.
Tweet media one
140
44
429
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Majority Makiya Kwankwaso Da Abba Ba Yan Kano Bane idan Ka Kalli Na Kusa Dakai Zaka Gasgata Magana Ta 😜😜
Tweet media one
33
36
409
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Kunaji kuna gani da ranku da lafia Zakuji kotun koli ta tabbatarwa da Eng Abba kabir yusif Nasarar da izinin allah
Tweet media one
16
26
395
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Yaushe rabonku da jin labarin wani ya cakawa wani wuƙa ya ƙwace masa waya a Kano? Tun lokacin Ganduje.
Tweet media one
42
29
401
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
By the grace of God, the Supreme Court will confirm the election of Kanawa, what they elected in 2019 (H.E Abba K. Yusuf) was taken away, and they chose more in 2023 and it is planned to be taken away in the Court; God willing, this time God will have his power over those
Tweet media one
17
30
392
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Idan Muka Tuna Gwagwarmayar Da Annabawa Da Sahabbai sukai Kafin Su Kafa Daular Musulunci Sun sha Bakar Wahala, Dan Haka Muma Kwankwasiyya Da Sannu Zamu Kafa Daular Adalci A Nigeria Bama Kano Ba.
Tweet media one
Tweet media two
61
30
373
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Ko Gobe Abbah Gida Gida
Tweet media one
14
20
381
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Wanne Fata kuke Masa shi din Dan Gwagwarmaya Mai Rajin Kar Hakkin Talaka musamman kwankwasawa #Dr #abdullahissa #Baffa #Bichi
Tweet media one
24
16
365
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Allah uabngiji yajadda rahama a kabarin ka Ummaru Musa ƴar'adu a dan Allah kar kahuci bakaci Ameeeen ba
Tweet media one
58
30
376
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Ko A Kasar Turai Ogan Oga Ne Allah ubangiji Ya Kara Faranta Maka Madugu..👌
Tweet media one
16
21
369
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Cikin sauki kwankwaso zai lashe zaben shugaban kasa bi izzinillahi Insha Allah Karka wuce bakace Ameen ba
Tweet media one
99
38
363
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Siyasa ce ta fidda Sarki Sanusi daga Gidan Dabo, kuma siyasar ce za ta maida shi kan karagar sa, idan lokaci ya yi. Sai a yi hakuri da hakan, idan ta kasance.
Tweet media one
14
28
360
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
"Yanda Abba ya tsaya mana, Yaa Allah ka tsaya masa, Ka durƙusar da maƙiyansa" ~inji Ɗaliban BUK 🙏
Tweet media one
41
41
355
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Innalillahi wa inna ilaihi Raju un Allah yayiwa Alh Bukar Makoda rasuwa za ai jana iza a gidansa dake Gwammaja muna Addu a Allah yajikansa ya kyautata makwancinsa yasa Aljannah makoma in tamu tazo Allah yasa mucika da imani.
Tweet media one
23
20
337
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Boss ❤️ ❤️
Tweet media one
3
14
333
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Right now from lagos to UK safe trip oga @KwankwasoRM
Tweet media one
9
19
351
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Allah ya bawa Abba Nasara dan Arzikin Annabi Muhammad ﷺ
Tweet media one
41
20
347
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Oga sai Allah
Tweet media one
5
20
322
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Nan Da Sati Daya Duk Talakan Jahar Kano Zai San Yau Tafi Jiya Abba Da Comrd Alkairi Ne
Tweet media one
10
18
339
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Alhamdulillah Jiki Yayi Kyau Dr. Allah Yakaro Lafiya Mai Dorewa Yasa Yazama Kaffara Agareka.
Tweet media one
17
22
321
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Allah ya Karawa malam lafiya
Tweet media one
18
21
312
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Wacce kalma ce zata fara fitowa daga bakinka, idan kaji an ayya Engr. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso a matsayin minista?
Tweet media one
67
18
303
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
💥BREAKING Tribunal Upholds Victory Of HE Abba Kabir Yusif, and Dismisses Petition Filed By The Nasiru Gawuna of APC. Insha Allah haka za'a sanar.
Tweet media one
28
27
314
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Mr. President 🇳🇬💪💪💪
Tweet media one
22
32
296
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Allah Kajuya Damuwar Yan,Kwankwasiyya Zuwa Farin Cikin Amin Dan Arzikin Annabi Muhammad S.A.W 🤲❣️🤲
Tweet media one
27
12
298
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Mijin Ballagaza Uban Yar Kodin Baban Ɗan Tijara Ango Dala Audu Kafi Kyau Da Haramun.
Tweet media one
73
37
299
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Boss ❤️ ❤️
Tweet media one
7
19
303
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Kano State Materials.❤️❤️❤️ Kano State 5&6.🥰😍 Allah Ya Gajiyar Da Maƙiyanku.
Tweet media one
9
16
283
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
In shaa Allahu sai Allah ya kunya taku.
Tweet media one
13
24
291
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Nasara fa tana tare damu🙏
Tweet media one
26
13
276
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Kun san dai Madugu waliyyi ne ko? To ɗazu yayi addu'a yace Kada Allah ya dawo mana da matsiyata jihar Kano. Ku ce Ameen.
Tweet media one
39
26
280
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Insha Allahu
@YauSani02829973
dan hakikar kwankwasiyya
11 months
Da Karfin Kudirar Ilahu Abbah Bazai Fadi Ba🙏
Tweet media one
12
12
106
16
14
276
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Alhamdulilla! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Kaddara ai mumini takeci, intaci kafiri ridda tayi. Allah mun karba Kuma mungode. Allah ubangiji ya sa Hakan yazame mana alkhairi da jihar Kano, kasa Baki daya.
Tweet media one
30
14
278
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Today morning in court appeal Allah kabamu sa'a Ameen 🤲
Tweet media one
19
21
282
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Karota is coming 💪 💪
Tweet media one
12
6
278
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Lahirar Siyasa kowa Sai yazo, Lokacin Kane Madugu Allah ya kara maka yafiya Baba.
Tweet media one
12
36
282
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Ajikina Nakejin Kwankwaso Zaizama Shugaban Nigeria Insha Allah
Tweet media one
43
36
259
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
ya Allahu ya rahamanu ya Razaku ya wahabu ya azizu ya gaffuru Allah Ka tabbatarwa da alhaji abba Kabir kurerasa a kotun koli Al farmar sayyadina rasulullah s a w
Tweet media one
12
17
252
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Dan Masanin kwankwasiyya Comr Dan Gwarzo, Allah ya kare gabanka da Bayanka Masanin Jagora Dan Musa.
Tweet media one
7
11
256
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Duk duniya ta shaida HE Abba K Yusuf ne zabin kanawa. Duk jama'ar nan yau kyauta suka taro shi babu ko sisi. Duk masoya ne
Tweet media one
3
13
257
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Magani mayu
Tweet media one
15
17
238
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Insha Allahu Abba Zaiyi Nasara A Kotu Kuma Ranar Daza'a Yanke Hukunci, Ya Allah Ka Bamu Nasara Dan Ɗan Gata Muhammad Rasulillah Sallallahu Alaihi Wasallam.
Tweet media one
11
19
247
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Allah ya Kara lafiya Oga
Tweet media one
4
10
245
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Ya Allah Ka Tsayawa Abba A Kotun Koli, Dan Alfarmar Muhammad Rasulillah Sallallahu Alaihi Wasallam. 🙏🙏
Tweet media one
8
17
238
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Allah ya kiyaye mana Kai Kwankwaso
Tweet media one
16
27
247
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Allah ya tabbatar da gaskiya akan karya alfarmar annabi da alkur'ani
Tweet media one
20
17
248
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Uban Amarya Hon Aliyu Sani Madaki , Allah ya sanya alkhairi ya ba su zaman lafiya.
Tweet media one
5
9
261
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Allah Ga ABBA nan kai ruqo da hannuwansa🤲🏻
Tweet media one
18
16
234
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
001
Tweet media one
11
24
248
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Cikn Ruwan Sanyi Zamu Karbi kujerar Sanatan Kano ta Arewa in sha Allah 2027 Ab Baffa Alheri Ne.
Tweet media one
5
11
248
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Kuyi mana baiti 1 na Abba nidai ga nawa Abba Kabir Yusuf Dane na halali Wanda yasan daraja ta uwa
Tweet media one
7
14
249
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Ameen
@YauSani02829973
dan hakikar kwankwasiyya
11 months
Zamu yi Addu,a yanzu Yanzu Masoyya Annbi kuce Ameeeen🤲 Allah katabatarwa da Abba nasara
Tweet media one
53
22
312
41
8
226
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Allahu akbar yau ranar juma'ah a yaune mahaifiyata ta Cika shekara 17 da rasuwa ina me rokon ubangiji ya jaddada rahama a gareta tare da dukkan Musulmin da suka rasu Juma'at mubarak 🕋🕋
Tweet media one
56
9
243
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
JUST IN- Kano State deputy governor H.E Comdr @Aminugwarzo visited the SSG to the kano state government Dr. Abdullahi Baffa Bichi, at his home after being illness for the past few days. May he be well and other relatives without a home and a hospital, Amen.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
7
16
245
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Kakan Angwaye Da Amare. Uban Angwaye Da Amare. Allah Ya Wargaza Shirin Maƙiyanku.
Tweet media one
12
21
241
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
#Hasbunallahuwanikmalwakil Ya Allah Ka Jiyar,Damu Alkhairi Ka Qara Tabbatar Mana Da Nasarar,mu Akan Makiyan,Mu,🤲🏻🤲🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Tweet media one
25
20
238
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Ya Allah ka dawwamar da wannan farin ciki a zuciyoyinmu.
Tweet media one
13
12
244
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
8 months
Alhamdulillah Tabbas Kanawa Munyi Dacen Gwamna Ubangiji Yakara Baka iKon Yi Mana Adalci Alhaji Abba Kabir Yusif
Tweet media one
7
20
245
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Kwanar Dangora
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
1
29
245
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Allah Ubangiji Kajikan Mahaifiyata Kasa Tana Aljannatul Firdausi 😭😭
Tweet media one
42
7
229
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Oga Sai Allah
Tweet media one
4
15
231
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
MD karota Allah ya taya riko
Tweet media one
5
12
234
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
The Next President of Nigeria. Rabi'u Kwankwaso.
Tweet media one
26
16
219
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Kano sai mai rusau Inji al ummar jihar Kano Wallahi abunda zamu ce da Allah sai Godiya alhamdulilla
Tweet media one
Tweet media two
7
27
228
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Yau Nayi Mafarki Abba Kabir Yusuf Yazama Shugaban Kasar Nigeria 🇳🇬 YA UBANGIJI KASA YAZAMA GASKIYA
Tweet media one
25
13
217
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
ALLAH Ubangiji Yayi Maka Shugaban Kasar Nigeria Saboda Alfarmar Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wasallam Amin
Tweet media one
16
19
222
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Kano jigawa kaduna Bauchi Gwambe Yobe Adamawa Borno Sokoto Zamfara Kebbi Katsina Jos Taraba Harda Abuja" Duk Wani Dan Siyasa Dayakeji Da Kansa Saiyazo Wajanka Neman Hadin kai Yake iya Cin Zabe Koda a Jaharsa Ne, #Madugu2027
Tweet media one
17
27
223
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Today, The Kano state government has begun construction 🚧 of the Yamadawa- Kuntau road. We are lucky to have such Person in our State Thank you sir @Kyusufabba
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
8
15
225
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf
Tweet media one
5
13
216
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Ubangiji Allah ya yafe ma zunuben ka manya da kanana Jagora yayi maka tukuci da gidan Aljannah.
Tweet media one
23
14
211
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Allah ga bawan ka kabasa sa'a
Tweet media one
11
20
198
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
........ Mun yi Imani ba wanda ya isa ya canja kudirar Allah, ABBA Allah ya kaddara ya ci zabe duk mai yunkurin canja ikon Allah in Sha Allahu sai ya tuzarta... Allah ka taimaki gwamnan kano ABBA ka ba shi nasara a kotun daukaka Kara da kotun koli.
Tweet media one
16
14
201
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Injiniya Abba Kabir Yusuf
Tweet media one
4
9
197
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
9 months
Member of the federal assembly representing KMC @kokisagir a special meeting the Kano State Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf at his office in the Kano State Governor's office
Tweet media one
2
14
206
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Kano 001
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
1
16
210
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
2 years
Wallahi Ina kaunar kwankwaso ba wai iya a siyasa ba saboda ni na yarda mutumin kirki ne. Allah ya taimakeshi yabashi president
Tweet media one
12
16
197
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Abba Zama Daram Daƙau Dakarfin ikon Allah 🙏 Har 2031 insha'Allahu.
Tweet media one
9
10
200
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Hankalin ka kwance yake zabin kanawa. Babu me canza qaddara kuma babu mai sauke wani sai Allah. Allah kai muka barwa komai,Kanuna ikon ka Akan zalunci da Azzalumai ya Hayyu Ya qayyum🥰👏🏽
Tweet media one
9
17
198
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
1 year
Ga yan uwanmu, abokan arzikinmu da masoyanmu, ku kwantar da hankalinku, mu cigaba da addu'a. Har yanzu Maigirma Alhaji Abba Kabir Yusuf shine halattaccen Gwamnan Jihar Kano kuma zai cigaba da dukkanin ayyukan alkhairan da yake yi, sannan kuma zaiyi nasara a Kotun Daukaka Kara
Tweet media one
28
18
194
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
10 months
Kuma Sabon Celebration Zamuyi 🕺
Tweet media one
7
13
194
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN 😭😭 Yanzunnan ake sanar da ni Asma'u ta rasu, tabbas na ji rasuwar yarinyarnan Allah ya sani mun damu da rashin lafiyarta, ana ta shirye-shiryen fita da ita kasar India ashe ba za ta kai ba.😭 Muna mika sakon taaziyarmu ga iyayanta
Tweet media one
14
22
198
@engr_baiwa
Engr Saifullahi Baiwa Gama🗨️
11 months
Madugu da Halifansa Kotu tana kan Shari'a Abba Yanakan Nasara in Sha Allahu. Mu Cigaba da Addu'a neman yardar Allah, Allah ya tabbatar mana da Nasara
Tweet media one
6
17
201