Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿 Profile Banner
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿 Profile
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿

@bapphah

5,116
Followers
903
Following
1,686
Media
24,263
Statuses

﷽ السلام عليك يا حبيبي. يا نبي الله. يا رسواللة

@Mommy’s Heart ❤️
Joined November 2023
Don't wanna be here? Send us removal request.
Pinned Tweet
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
7 months
Alhamdulillah for the life am living … i got hacked 💔. please retweet help me find mutuals .
94
122
298
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Welcome to big family of Islam, sister chikatey has seen the light long ago. Now she has embraced the only true religion of Jesus and other prophets. Congratulations sister enjoy the peace of mind.
Tweet media one
58
167
2K
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Innalillahi wa'innalaihi raji'un: Lafiya-lafiya an dauki azumi da ita ashe ba za ayi buɗe baki da ita ba, ta rasu yanzu... Wannan budurwa sunan ta Fadimatu Lawal da ita aka dauki azumi yau bayan an gama murnar ganin watan Ramadan, ta tashi da azumi a bakinta kuma tana cikin
Tweet media one
Tweet media two
705
206
1K
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
TUNA BAYA FURUCIN SARKI ADO A KAN GINA COCI Ko Jonathan Be Isa Ya Gina Coci A Jamai'ar Bayero ba- Inji marigayi Tsohon Sarkin Kano Ado Bayero Zaman babbar kotun Shari'ah (Federal High Court) dake babban birnin tarayya Abuja, akan karar da kungiyar Kiristoci ta kasa CAN ta kai
Tweet media one
197
303
1K
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Jerin Sunayen Sahabban Da Suka Halarci Yakin Badar Yare Da Manzon Tsira (SAW) 1. Manzon Allah Muhammad (SAW). 2. Abu Bakar as-Shiddiq (RA) 3. Umar bin al-Khattab (RA) 4. Utsman bin Affan (RA) 5. Ali bin Abu Tholib (RA) 6. Talhah bin ‘Ubaidillah (RA) 7. Bilal bin Rabbah (RA) 8.
Tweet media one
58
468
1K
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
AFFAN NAVEEL Dan Agaji mai bukatar Agaji 🤔🤔 Allah Ya karawa Rayuwarsa Albarka.
Tweet media one
101
101
1K
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 months
Inna Lillahi wa inna ilaihi Raji'un Allah ya yi wa Malam Nata'la Rasuwa.Allah yasa Alqur’ani ya cece ka Gangaran kafi Goni . 😢
Tweet media one
196
77
1K
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Ko A Lahira aka ban wannan an Sallame ni .
Tweet media one
312
55
994
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Da wane Malamin Addini yake muku kama a Nigeria ? 😂
Tweet media one
199
40
684
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Sai Kaga Bazawara Kyakkyawa Ka Rasa Ubanme Yasa Aka Saketa, Wani Lokacin Ma Sai Naga Kamar Mijin Ne Bashi Da Hankali.🙊🥹😄
Tweet media one
226
49
645
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Rahotanni sun bayyana cewa sakamakon mummunan hatsari da ya rusta da tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Waziri (Laila na ciki shirin Labarina) da mijinta tsohon dan wasan Najeriya Tijjani Babangida tare da dansu Fadil, Allah ya yi wa yaron
Tweet media one
167
51
588
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
1 month
Kai talaka da kake tada jijiyar wuya da zàgi da cin mutuńciń juna akan masarautar Kano, Don Allah ina kake a cikin wannań hoton ? A cikin wànnan hoton Akwai Dan Sarki Sunusi. Akwai Dan Sarki Aminu. Akwai Dan Sarki Nasiru. Akwai Dan gidan Ciroma. Akwai Dan gidan Falaki.
Tweet media one
46
86
564
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Let’s go 🔥
Tweet media one
322
25
516
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
“Aisha Nabara Zaria mutumiyar kirki mai son Zumunci ta na daga cikin waɗanda su ka ƙone a hatsarin Mota daga Zariya zuwa Kano. Allah ya jiqanta da Rahma .
Tweet media one
Tweet media two
125
54
515
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Idan Har Kaje Makarantar Allo me aka Rubuta a jikin Allon ?
Tweet media one
79
38
501
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Wani Dan bakin cikin ya auri Mai Kunu da Kosai datake bada bashi😭, Allah yasa ba gidan zaman ta bane .
Tweet media one
80
36
490
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
KACICI-KACICI wace motace siyanta sai mai kudi Amma Hawanta sai talaka.
Tweet media one
169
22
471
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Hausawa suka ce abunda ka shuka , shi zaka girba 😂
Tweet media one
80
105
484
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
ALLAHU AKBAR Videon jaruma Saratu Daso kenan na karshe Wanda tai jiya da misalin karfe 6:00pm Muna rokon Allah ya jikan ta da Rahma
70
121
478
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Ga Muni ga Mummunan aiki .
Tweet media one
234
51
435
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 months
I pray that you may never get out of Allah’s protection 🤲
Tweet media one
22
53
425
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 months
INNA LILLAHÍ WA'INNA ILAIHI RAJI'ÙN: BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi. Allah Ya gafarta mata.
Tweet media one
83
43
393
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Miji : Ina Abicina ? Mata : Baka san hanyar Kitchen ba ne Reply as Miji :
Tweet media one
182
24
385
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Innalillahi Wa’ina ilahirraji’un . O Allah bar me from the fire of grave and Hell , by Your help, O the helper of those who seek help.
147
178
383
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
@BarcaUniversal Best president in the history of football.
3
2
400
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Wallahi wannan dabi’un Malaman mu ne, most especially Malaman Ahlu Sunnah . Allah ya jiqan ran Malam Qalarawi .
45
119
349
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 months
Please what medication is used for ankle injury ? It’s a long injury amma yana tashi time to time 😭
Tweet media one
195
56
325
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Assalamu Alaikum . I don’t want to spit a bad words akanta, it’s just a lil bit reminder akan masu son koyi da irin dabi’un su . Da farko dai , I just want to remind you all that Allah ba mutum bane don baya mantuwa, and Allah abin wasa bane, kuma ba a yiwa Allah wayyo , Same
Tweet media one
Tweet media two
67
131
344
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Yanzu Ta’ina Annabi zai Alfahari da Wannan ?
Tweet media one
133
30
302
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
SUBHANALLAH 😭 Allah ya yiwa tsohon ɗan ƙwallon Nigeria Ibrahim Babangida rasuwa Marigayin sunyi tafiya ne su uku, tare da ɗan uwan sa, wanda shima tsohon dan kwallon na Super Eagles ta Najeriya ne wato, Tijjani Babangida, inda sukai hatsari a mota cikin ikon Allah a take
Tweet media one
39
24
285
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Innalillahi wa’ina ilaihirrajiun . Allahumma Ajirni Fi Musibati Wa Akhlif Khairan Minha. Allah kar ka tsayar damu Shaida a ranar da bamu da Hujja kare kan mu 😢🤲
19
95
287
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Mai Jirgi akan Babur zashi Gona. Be humble .
Tweet media one
Tweet media two
12
44
272
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
NEMAN MIJI: Wata Hajiya tana neman Saurayi mai 28-35yrs za ta aure shi. Bazawara ce tana da 'Ya'ya 6, ta aurar da Maza 2 da Mace 1, zai zauna Kano da Yaranta, tana aiki Abuja, weekend za ta ke zuwa. Mai bukata ya tuntubi Mutawakkil Gambo Doko.
Tweet media one
230
59
252
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Da wuya kaga Bakin namiji talaka 💰
Tweet media one
71
35
248
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Abu kamar wasa Arsenal de sai kokarin shiga raina take 🥰 😂
Tweet media one
43
15
244
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
I switched to Islam because nobody is playing God the creator there!
11
89
260
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
“A haifeka a talauci wannan kaddara ce, amma ka rayu a talauci wannan zabinka ne “ Malam ibrahim Khalil .
Tweet media one
37
32
247
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
BAYAN AN SA MUKU RANAR AURE! 1- Zata rage jin kunyar ka da kaso 40% 2- Maganar da bata iya fada maka a baya, yanzu zata dinga fada maka 3- Hatta wani ciwo da take fama dashi wanda a duniya in ba iyayen ta ba, babu wanda ya san da wannan ciwo a yanzu cikin nutsuwa da kwanciyar
Tweet media one
73
74
244
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
16 days
Ba abun kunya bane Babanka ya kasance talaka. Abun kunya shine aje lahira ka hangoshi a jerin ɓarayin dukiyar al'umma zeje wuta 🔥
18
95
256
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Innalillahi wa'inna illahi rajiun ALLAH ya yiwa Maryam waziri rasuwa yanzu bayan rasuwar yaronta fadil dazu da safe sanadin hatsarin mota Allah yasa Aljanna makomarsu Amin. 🙏
Tweet media one
58
27
237
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
A Yanxu Kayan LEFE Na 300k Sadaki 50k a Raina🙄, Amma Akan 2k Wani Jahili Sai Yayi Zina Da Yarku 😭 . Shin Bazaku Hankaltaba ?🤔
Tweet media one
37
47
228
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun Umar Ɗan Adda Ya Kai Sama Da Shekaru Goma Yana Neman Aikin Soja Baya Samu, Ashe Sojanne Ajalinsa Mal. Umaru Ɗan Adda matashi ne mai hazaƙan gaske wajen neman na kansa domin ya rufawa kansa asiri. Saidai tun tasowarsa babu abinda yafi ɗauke
Tweet media one
113
47
225
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
I don’t know why people feel resentful and unhappy of what this Man is achieving in his life . Ina son mutane su san da cewa issue na Umar Bush wallahi Ayya ce da ubangiji ke nuna Qudirar sa and for those people that are criticizing lamarin su sani suna fito na fito ne da
Tweet media one
68
46
228
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Alhamdulillah , Kaya sun sauka 😂
Tweet media one
24
15
220
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Hajiya Ba Duwawu 🚗
Tweet media one
98
20
215
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Da Budurwa mai shekara 35, da bazawara mai shekara 20, wacce zaka iya aura ? 🤌🙄
Tweet media one
74
5
209
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Dan Allah wannan editing ne ko gaske ?? 😂
Tweet media one
85
17
206
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Alaji Girman Ya’ Mace ba wahala . 2015 2024
Tweet media one
Tweet media two
45
26
217
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Ba'a gina mutunci da kwadayi .
Tweet media one
66
51
215
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Innalillahi wa’inna ilaihirrajiun . Yanzu daga cikin Fadar Mai Martana . Giwa ta fusata 😤
15
67
225
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
😂Kana cewa yarinya Inasonki Sai kaji tace kana da budurwa Yooo..kintaba ganin mutum yaje sayan takalmi👞👞 babu wani a kafarsa🥴
Tweet media one
63
47
210
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Tabbas Wannan yarinyar Tafi kudi kyau . Kuduba mana Dan Allah 😂
Tweet media one
119
23
206
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Zai wuya kaga Mace doguwa Yar iska🙄 🥵
Tweet media one
59
23
208
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Typical Broke guy in the building . 😂
Tweet media one
40
42
203
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Skills without a Degree 👇🏻😆
Tweet media one
44
42
204
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Hukumar Makarantar GGSS Asaba ta kama wani ɗalibi ɗan JSS 2 mai shakara 14 da laifin dirƙawa ƴan mata biyu dake SS1 da SS2 ciki.
Tweet media one
106
45
192
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Inde Kin Yarda Kina Da Kyau Karki Sake Ki Yadda Ki Auri Talaka, Ki Tazama A Gidan ku , Mai Kuɗi Zaizo Daganan Har 2087.😂 Just Be patient
Tweet media one
61
27
199
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Ga nepa ga fanka ga data ga kuma Budurwar abokina a online 😍😊😘
Tweet media one
49
32
195
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Mining rather than just degrees.
Tweet media one
20
13
181
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Daga ganin Dokin nan Argentina ne , Zai Dadin kashe arna , Nagarta da Sukuwa sosai
Tweet media one
36
17
184
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Ku nemawa kanku rayuwa cikin sauki a gidan duniya, hade da samun kyakykyawar makoma a lahira, ta hanyar yawaita salati Ga Annabin Rahama (S.A.W)💚
Tweet media one
22
31
181
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Allah ya tsinewa talauci dashi da magoya bayan sa🙏
Tweet media one
23
16
181
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Yayan masu kudi dauka zasuyi nan dakin wani kasurgumin bokane,😂
Tweet media one
60
43
187
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
AA RANO OIL HAS REDUCED 50% PRICE OF COOKING GAS TO REDUCE THE ECONOMY HARDSHIP DURING FASTING(RAMADAN).
63
75
176
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Mace zata iya daura zanin mamanta a zauna lafiya amma namiji duk Iskancin Shi Baya iya saka wandon Babansu.
Tweet media one
70
40
177
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Da ka tashi ka ga uwarka na rawa a Tiktok gwanda ka taso Maraya .
Tweet media one
47
44
179
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Tag Influencer guda Daya Da Ka Sani Wanda Baya San Zaman Lafiya A Twitter .🤣 🏃
Tweet media one
39
11
176
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Saurayi ya auri wata budurwa ƴar shekara 18. Bayan ƴan kwanaki kaɗan sai ya ce, zan gayyato abokaina mu ci abinci, zan siyo GANDA sai ki dafa mana. Cikin girmamawa ta ce, ka yi haƙuri ban san yadda ake dafa GANDA ba domin ban taba yi a gidanmu ba. Take mijin ya fusata, ya ce
Tweet media one
48
58
182
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Ta shiga 'Mall' kwatsam taci karo da mijinta tare da wata zankaɗeɗiyar budurwa. Ta sayi abin da zata siya, ta koma gida ba tare d ta ce uffan ba. Bayan mijin ya dawo gida, sai ya ce, me yasa baki tambaye ni wacece wadda kika ganni da ita ba..!? Ta kalle shi ta ce, yadda
97
50
175
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
This User love his Mom unconditionally … ❤️ Jumaah Mubarak 😊
Tweet media one
26
32
171
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Idan banda Talaka toh wa yaqi Dangi ? 😂
Tweet media one
51
30
167
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
In dai Ba’a ci Madrid ba yau , na dena kallon boll📌
Tweet media one
62
9
163
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Results ne kadai zai sakko da yaran nan 😂 …
Tweet media one
26
22
170
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Wane irin fata zaku mata ?
Tweet media one
118
39
170
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Yau Garin Yayi Tsittt. Kwailaye Sun Tafi Jamb.
Tweet media one
52
33
168
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Ban taba ganin Qas-qantun mutane da mutuwa da Ayoyin Allah basa ratsa zuciyar su wajen gujewa fushin Allah da neman Rahmar sa data yan Uwansu ba irin yan Masana’antar Kannywood , They have no unity of feelings among themselves and that will make me feel that they can’t improve
Tweet media one
Tweet media two
75
49
168
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un 😪 Yan uwa da abokan arziki ana cigiyar wannan baiwar Allah mai suna Halimatu Yahya Sabo Gassol Ta fita yau da asuba a garin Jalingo , Don Allah duk wanda Allah yasa ya ganta ya tuntubemu a wannan Number 08036675194. Allah ya bai yana ta. Amin
Tweet media one
Tweet media two
56
79
166
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Allah ya shirya Mana Yan matan mu, Wai saurayi Mai zuwa zance a kasa shine Land army 😂.
Tweet media one
38
37
164
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
6 months
Brain of a Man in Zaria 😂
Tweet media one
77
18
155
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Wannan hoton kawai ya qara min gwarrin gwiwar zage damtse to get rich or di*e trying
Tweet media one
33
29
161
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Banza ! Yayi a Banza 😏😏😏
Tweet media one
69
11
158
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
“ Duk wanda ke da Matar Sunnah, Billahillazi la’ilaha ilahuwa ya hana ta rawa a gidan biki ko Suna “
43
95
163
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Mu Yan Ghetto Ba Ruwanmu Da A Saka Alarm, Almajirai Kadai Sun Isa Su Tashemu 🤗
Tweet media one
42
40
157
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Na hadu da wata fyalleliyar yarinya a Napep amma har ta sauka na kasa kulata saboda ina tinanin kudin da zan biya mata😢😢
Tweet media one
42
24
157
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 months
When you look at me, do I look like a person who can break someone's heart 🥺💔
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
70
55
157
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
3 months
Idan kina san auren me kudi to ki tabbatar da kina da kyau.😁🤷
Tweet media one
46
20
148
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Ka ga yarinya ka na so You can not approach her Ka na tsoro, Ka na kyarma Murya na rawa, Gabanka na faduwa, Haba kar ka bada maza ma na.
Tweet media one
48
34
151
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Maza Ana Tambaya 👇
Tweet media one
91
42
148
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Kwana da Amarya yafi kwana da buhun kudi, idan karya ne ask @Waspapping_ 😂
Tweet media one
27
12
139
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
4 months
Believe me or not , there’s no gentleman in Aluta 😂
58
59
148
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Dawa kake fatan wannan Ranar? Dawa kike fatan wannan Ranar?
Tweet media one
50
23
149
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
5 months
Zam Rufe Posting Ɗin Yau Da Ambaton Shugaba Muhammadu Rasulullah ﷺ 🥰🙏
62
85
145
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Daga yau a xaune xamu dinga yin National Anthem, babu wata biyayya tsakaninmu da kasar nan 🇳🇬.
Tweet media one
33
38
141
@bapphah
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿
2 months
Wata Ni'imar Masifa Ce, Wata Wahalar Darasi Ce, Wata Jarabawar Nasara Ce, Wani Jinkirin Alkhairi Ne, Allah Yasa Mudache Amin!!
13
36
148