Bayan mun shiga Aljannah, in shaa Allah, a wata ranan Jumma’ah, za a tara mu duka a wani fili domin mu hadu da Allah, a ranan ne za mu hadu da wanda Ya bamu rayuwa, Ya bamu arziki, ya bamu shiriya, Ya bamu abinci, Ya bamu sutura, Ya bamu lafia, Ya bamu Musulunci, Ya karemu daga