Aminiya Profile Banner
Aminiya Profile
Aminiya

@aminiyatrust

110,663
Followers
512
Following
10,874
Media
42,218
Statuses

Sahihin Shafin Jaridar Aminiya. Jaridar Hausa Ta Rukunin Kamfanin Media Trust; Mamallakin Jaridar Daily Trust, Trust TV Da Kuma Trust Radio.

Abuja, Nigeria
Joined July 2014
Don't wanna be here? Send us removal request.
@aminiyatrust
Aminiya
2 years
Babu wai babu inke, marigayi Shaikh Albani, duniya ta gama shaida cewa shi malami ne na kwarai, mai tsattsauran ra’ayin riko da Sunnar Ma’aiki, Muhammadu (SAW). Karin bayani:
38
69
386
@aminiyatrust
Aminiya
3 years
An yi bikin yaye sabbin kuratan soji 6,400 a Zariya
5
25
317
@aminiyatrust
Aminiya
4 years
Mutumin da ya kera kofar Ka'aba, Muneer Al Jundi ya rasu. Shi ne injiniyan da ya tsara ya kuma jagoranci kera sabuwar kofar wadda aka yi daga tataccen zinare da nauyinsa ya kai kilogaram 280.
38
31
316
@aminiyatrust
Aminiya
3 years
Daga Jangebe Ba Za A Sake Sace Dalibai A Najeriya Ba – @MBuhari
66
26
289
@aminiyatrust
Aminiya
3 years
N-Power: Za mu dauki rukuni na uku —Minista
31
20
276
@aminiyatrust
Aminiya
4 years
Sakamakon batancin da shugaban Faransa ya yi wa Manzon Allah (SAW), Gwamnatin Kano ta soke sunan titin France Road ta mayar da shi Madina Road. Malaman jihar sun yaba suka kuma bukaci gwamnatin jihar ta yanke hulda da kasar ta Faransa.
35
29
266
@aminiyatrust
Aminiya
3 years
Aminiya ta zanta da fitaccen darakta a masana’antar Kannywood, Malam @AminuSaira , inda ya tabo batun yadda ya fara ba da umarni, fim dinsa mai dogon zango, Labarina da sauransu.
8
16
231
@aminiyatrust
Aminiya
4 years
Yadda aka mayar da ni saniyar ware a Fadar Shugaban Kasa - Zainab Buba Galadima.
15
4
197
@aminiyatrust
Aminiya
4 years
Manoman da Boko Haram ta kashe ba su nemi izini daga sojoji ba kafin su je gona --Fadar Shugaban Kasa. #SecureNorth #ZabarmariMassacre
71
15
189
@aminiyatrust
Aminiya
3 years
Buhari ya amince a fara biyan sabbin ma’aikata 774,000 albashi
3
17
194