Sir_nagaree Profile Banner
Sir_nagaree Profile
Sir_nagaree

@SirNagaree

3,818
Followers
1,431
Following
507
Media
11,260
Statuses

Your Number one phone plug Beirut road Rabi'atu Plaza shop number 32 Kano N0: 08027308852

Kano, Nigeria
Joined June 2022
Don't wanna be here? Send us removal request.
Pinned Tweet
@SirNagaree
Sir_nagaree
7 months
A ranar lahira, Allah ka sanya mu cikin inuwarka, ka tsare mu daga azaba, Saboda alfarmar Annabi (S.a.w)❣🙏🏻
13
10
46
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
😀 Idan "Dangote" Yace Yanason Kanwarku Ita Kuma Tace Ni Takeso Yazakuyi Dani??? 🙈🙈🙈🙈
Tweet media one
170
23
461
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Wallahi tallahi billahillazi la'ilaha illahuwa Aure nake Jarabar So😭 Dan Allah kuhadamin kudi nai Aure🙏🏻
Tweet media one
112
27
421
@SirNagaree
Sir_nagaree
11 months
Wannan shine babban Yaro na Kaduna Dan Tsohon gwamna El Rufa'i🤣 Yellow Yadi, ga Blue aiki🤔 kai ko a turai wankannan ya wanku🤣🤣😂
Tweet media one
59
47
294
@SirNagaree
Sir_nagaree
20 days
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un 😭 Wannan shi ne @02__CXT ashe ya dade da rasuwa tun 14 September Allah yayi masa rayuwa labari baizo mana sai yanzu. Muna barar adduar ku Allah yakai rahama kabarin sa🤲
Tweet media one
Tweet media two
88
56
324
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Eid Mubareek to all muslim🙏🏻
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
14
53
261
@SirNagaree
Sir_nagaree
20 days
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un 😭 Yanzu nake samun labarin rasuwar @02__CXT wanda akafi sani da (CASTING) ya rasu sakwamakon gajeruwar rashin lpy. Allah ya jaddada rahma a gareshi🤲 Muma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani🤲
Tweet media one
127
46
237
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
TGIF🕋🕌
Tweet media one
21
27
205
@SirNagaree
Sir_nagaree
11 months
Alhamdulillah 🙏🏻😭😭😭 Amma nasha wahala😂😂
Tweet media one
83
24
192
@SirNagaree
Sir_nagaree
7 months
Anata hayya hayya. mu kam muna fagen fama Allah kabamu masu albarka🙏🏻
Tweet media one
37
17
200
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 years
27 years nd still a virgin 😇
Tweet media one
70
12
180
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 years
Da ace nasan haka aure zeyi tsada yanzu, da lokacin da muke yara muke wasan Amarya da Ango da bansaki matata ba🙇🏻‍♂️
Tweet media one
22
17
171
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Kutayani dubawa dan Allah Atamfa ce ko Kamfala🤔
Tweet media one
59
9
166
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Suger mum nake nema🙏🏻 Ni Nafi karfin yarinya sai dai gyatumarta,
Tweet media one
45
14
152
@SirNagaree
Sir_nagaree
13 days
Ga ni ga shugaban masu kudin duniya,😂
Tweet media one
Tweet media two
24
18
158
@SirNagaree
Sir_nagaree
11 months
1- buy land 2- foundation 3- start construction 3-pour in the chiko country 4- pour it 5 next to the building 6-doors and gates 7-Rafta and hitting the bowl 8- windows and buglers 9 electric wiring and conduct 10- soak away and plumbing 11- Toiletries 12-plaster 13-tiles 14-
Tweet media one
Tweet media two
91
58
117
@SirNagaree
Sir_nagaree
11 months
Kano Vs Kaduna who do you think will win❓🙅🏻‍♂️
Tweet media one
98
55
106
@SirNagaree
Sir_nagaree
25 days
Yau 22 September dai dai da ranar da nazo duniya🎂 please pray for me 🙏🏻 Nakan tuna da wannan ranar ne idan ina lissafin ranakun mutuwata kusantoni sukeyi, amma nakanyi murna da godiyar Allah bisa rayani da yayi har zuwa wannan lokacin Alhamdulillah 🤩 Allah kyw rywt Albarka🤲
Tweet media one
38
17
131
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
IPhone 14promax ce Amma batawa bace ta siyarwa ce idan kanaso kaimin magana ta DM 😂😂😂 we have🙅🏻‍♂️
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
20
14
111
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
KUYI HAKURI DA ABINDA ZAN FADA🙏🏻 KANO TWITTER CONNECT Girman kai nake ji dashi sbd inada follows 20k 30k yasa nakeji nafi wasu,🤔 Shine babbar matsalar mu yasa muka kasa hada kanmu domin muyi taro sau daya duk shekara.🙅🏻‍♂️ LOKACI YAYI DA YAKAMATA MU GYARA, MUNFI WASU WASU SUNFIMU
Tweet media one
23
11
103
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Muhadu a dajin sambisa😡
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
18
15
112
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
With my Bro😂
Tweet media one
5
5
97
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
iPhone 15 - $799 iPhone 15 Plus - $899 iPhone 15 Pro - Up to $1,099 ($100 increase) iPhone 15 Pro Max - Up to $1,299 ($100-$200
Tweet media one
4
13
107
@SirNagaree
Sir_nagaree
4 months
Eid Mubareek from this side🕌
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
15
18
108
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Hazikin mashiryin fina finan Hausa mai daraja @FalaluDorayi Allah yakaro basira🙏🏻
Tweet media one
4
9
97
@SirNagaree
Sir_nagaree
9 months
She is my sister, help me follow her and she will take care of you @hajeersuleiman Idan kuma tayi maka kayi magana da yayanta ta DM zai kula dakai a farashi mai sauki🤣😂
Tweet media one
30
7
87
@SirNagaree
Sir_nagaree
7 months
Ni fa Nafara yadda da fatawar Malam cewa Auren Mace 'yar Social Media Haramun ne, Indai haka matan suke🤔
31
13
96
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
TGIF🕋🕌 Kato ba mai shi🤣
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
21
15
87
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Matsalar ka hada Sabga da Bazazzage kenan dole Sai yyi halin😅🤣 Bello El Rufa'i For Kaduna North (BERFK) what is this please?!..
Tweet media one
38
12
87
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Idan kai shegene muhadu a Calido😂😂
33
13
73
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
TGIF🕋🕌 Ranar Lahira Allah Kasa Muna Cikin Ceto Muhammadur Rasulullah ﷺ❣
Tweet media one
10
9
74
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Tweet media one
7
16
80
@SirNagaree
Sir_nagaree
11 months
I wish one day I will see this in my home country insha Allah. Happy 😊 Monday.
Tweet media one
45
38
76
@SirNagaree
Sir_nagaree
9 months
She is my sister @hajeersuleiman she needs you to follow her please🙏🏻
Tweet media one
Tweet media two
22
10
78
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Rai dangin goro, wai ina mazan su ke ne?
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
21
6
75
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
Babu dadewa ta saiwa danta waya a wajena, munata barkwanci da ita tana cemin Danta. Tabbas idan kai rayuwa da ita zaka yabeta👌🏻 Allah ya jaddada rahma a gareta🙏🏻
Tweet media one
17
5
74
@SirNagaree
Sir_nagaree
10 months
TGIF🕋🕌
Tweet media one
7
34
54
@SirNagaree
Sir_nagaree
5 months
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Muhammadur Rasulullah ﷺ 💖
5
10
65
@SirNagaree
Sir_nagaree
5 months
Alhamdulillah😍🙏🏻 @Baba_mustee Allah yasanya Alkhairi yakauda fitina da abin ki🙏🏻🤲🏻 Malam @NuraddeenNur ansai mana mota😂
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
21
10
61
@SirNagaree
Sir_nagaree
9 months
Hi X, I am introducing you my carefully crafted blend tea that combines the finest ingredients for a delightful cup of tea. I pray i wil do more with your support and prayers. Contact my Distributor @ 08063653442 Sabon gari Market or Dm.m
Tweet media one
Tweet media two
13
32
60
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 months
We met on Twitter is real! One of our gee @NuraddeenNur got one. May Allah bless your union🎊
Tweet media one
Tweet media two
18
12
65
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
TGIF🕋🕌 3 years back
Tweet media one
7
4
58
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
Da tak zan Aura🤏🏻
Tweet media one
11
5
58
@SirNagaree
Sir_nagaree
10 months
BANDA YES !❗ BANDA NA'AM !❗ BANDA EH ! ❗ KANA SO KASHIGA ALJANNAH ⁉
27
32
51
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Da badan magudi ba da tuni kaine gwamna🤣 @dawisu muna godiya da karamci🙏🏻
Tweet media one
5
5
56
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
TGIF🏠 From C.E.O KAMBARI COMMUNICATION..... Sir_nagaree
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
7
13
53
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
Eid Mubarek❣
Tweet media one
5
7
57
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
Inai muku barka da Sallah da fatan Allah ya maimaita mana🙏🏻
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
9
6
55
@SirNagaree
Sir_nagaree
11 months
The world council at the tea table where solving the world is like a mathematical equation, and the world destruction council at the fat house in 2 minutes. 😂😂
Tweet media one
Tweet media two
47
4
41
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
Eid mubarek❤️
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
7
12
55
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Qur'ani Dadi gareshi🥰 Allah kasa Qur'ani yacecemu🙏🏻
12
9
44
@SirNagaree
Sir_nagaree
10 months
Yanzu wannanfa da mai Kudi ne bakaramin kyakkyawa bane a wajan Mata wlh😂🤣
Tweet media one
10
28
43
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Daganan kauye muka nufa😂🤣
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
6
5
46
@SirNagaree
Sir_nagaree
5 months
@Dan_inna_fresh Wato malam bahaushe akwai hikima babu wanda zai gane inba bahaushe ba
3
1
49
@SirNagaree
Sir_nagaree
11 months
Na rantse da Allah harkarnan tanayi🤣🤣🤣🤣 Omo nabiya muku aikin hajji💃🏻💃🏻💃🏻
Tweet media one
25
1
39
@SirNagaree
Sir_nagaree
10 months
Direct uk 🇬🇧 13promax 128gb 800k Direct uk 🇬🇧 13 128gb 2sim 630k Direct uk 🇬🇧 12promax 2sim 128gb 630k Direct uk 🇬🇧 12pro 128gb 2sim 550k Checked and verified ✅ Kano State || Beirut 📍 nationwide || worldwide delivery🚚 contact // WhatsApp 08027308852
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
5
37
39
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 years
Tweet media one
4
1
42
@SirNagaree
Sir_nagaree
5 months
Alhamdulillah🙏🏻 Duk maisan ganina yanzu ina free kafin ai Lunching din Notcoin ni nasan zanyi wahalar gani Zan maida Kaduna filin parking din motoci na Katsina kuma masallacin kasa da kasa zan mai da ita
13
6
41
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
Alhamdulillah 🙏🏻 Allah kaimana arzukin da babu talauci a cikinsa🤲🏻
Tweet media one
9
5
39
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Bawan Allah Nagartacce Jajirtacce Kwararre Mai Cikakkiyar Halitta Annabi Muhammad ﷺq
Tweet media one
0
12
40
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Kaina suma tayi yawa, Dan Allah wayasan wajan Askin nan?😂
Tweet media one
18
3
40
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 months
Mafi kyawun aiki a wannan rana shine yawaita Salati ga Annabi Muhammad ﷺ 🤍
5
12
46
@SirNagaree
Sir_nagaree
4 months
Dattijo Mutumin Kirki🤫
Tweet media one
5
5
42
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
Ku tausayawa dan marayan Allah kubashi mata🤌🏻 Nagari bawan Allah🙇🏻
Tweet media one
10
3
39
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 years
Tweet media one
5
6
42
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Tsira Da Amincin Allah Suƙara Tabbata Ga Babban masoyi na wanda banida kamarsa, Shugaban Halitta Annabi Muhammad ﷺ.❤️
Tweet media one
2
4
39
@SirNagaree
Sir_nagaree
6 months
Ranar Lahira Allah Kasa Muna Cikin Ceto Muhammadur Rasulullah ﷺ❣
7
9
41
@SirNagaree
Sir_nagaree
5 months
Wai zuciyata zaa siya da Shinkafa da wake🤗 Naci na koshi kuma zuciyata tawace tawace kuma tafi karfinki😂
Tweet media one
9
2
38
@SirNagaree
Sir_nagaree
10 months
TGIF🕌🕋
Tweet media one
8
12
40
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Nida Mutumina @Mrhcasino mai rawani kamar wani dillalin jakai😂😂😂
Tweet media one
7
5
36
@SirNagaree
Sir_nagaree
10 months
IDAN BAKA AURI WADDA KA LALATABA, KO SHAKKA BABU ZAKA AURI WADDA WANI YA LALATA MAKA ITA🙅🏻‍♂️ Duk gidan da suke da tarbiya kuma sukasan abinda suke wlh bazasu bawa wannan guy din Auren 'yarsu ba. Bashi da kunya kuma bayajin kunyar Allah. Dan haka Banga abin so a jikin mara kunyaba.
Tweet media one
7
27
35
@SirNagaree
Sir_nagaree
10 months
SHAWARA GA MAZA👌🏻 Bazaka taba yin Nasara ba mutukar kana tare da mata MATA🙅🏻 Bazaka je inda kake so kaje ba sai kabar MATA a gida🙅🏻‍♂️ Mata sune matsalar NAMIJI amma ga wanda yagane🤷🏻‍♂️ Kukan kurciya............👌🏻
2
33
36
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Tweet media one
0
5
33
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Yabo na Annabi dadi🥰 Allah yakara kaunar Annabi s.a.w🙏🏻
8
7
34
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
ALLAH KA KAWO MANA KARSHEN RASHIN TSARO A AREWA AMIN #arewamufarka
Tweet media one
3
16
34
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 months
Ni da @Baba_mustee munsamu halattar taron bikin Kanin mu @NuraddeenNur da shi da Amaryasa, Allah yabasu zaman lpy ya kyauda fitina a tsakanin su🤲
Tweet media one
Tweet media two
9
6
38
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Bakazoba anyi bakai🤣
8
2
33
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Tweet media one
3
2
32
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Eid Mubareek
Tweet media one
2
5
35
@SirNagaree
Sir_nagaree
7 months
Receive alert from @Faridatu001 tabada nata Contribution din Allah yasaka mata da mafificin Alkhairi yasa taga daren lailatul qadri🙏🏻
Tweet media one
9
8
36
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Roundabout d'in gidan gwamnatin jihar kano don suwa aka ruguje ta.? Laifinsa kawai dan Ganduje ne yayi shi🙅🏻‍♂️ Siyasa ko Hauka.🤔
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
13
8
35
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 years
Wani lokacin haka kawai Nake daukar wanka Naje Airport in tambayi kudin Zuwa Dubai don nayiwa talauci Barazana🙄
Tweet media one
7
0
28
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 years
ZABEN JIHAR KANO Ba'afishi Ilimin Addini ba, Ba'afishi Ilimin Boko ba, Ba'afishi Sanin Rayuwa ba, Ba'afishi cancanta ba, Ba'afishi Sanin makamar aiki ba, Ba'afishi Gwagwarmayar rayuwa ba, Idan cancanta kake nema toh Muzabi Malam Ibrahim Khalil a jam'iyarsa ta ADC
Tweet media one
3
14
32
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Kano Connect is Loading......❣ @Babanmaryam @Baba_mustee @kabirusaje @NuraddeenNur @CACIIntl kushirya fa Zamu sa 'yan kaduna Dulalan Miyau🤣😜😛
Tweet media one
7
8
28
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Nasarunminallah🙏🏻
3
13
30
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Jiya kenan yayin gabatar da bikin Ranar Hausa ta Duniya wanda aka sabayi 26 ga watan August. Taran yagabata ne a Masarautar Bishi #Ranarhausa
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
0
6
28
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Allah ko kamar wannance🙏🏻
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
14
2
27
@SirNagaree
Sir_nagaree
2 years
Allah ka tsareni da auren mace talaka wadda batada ko sisi sai dai taci tai katan kashi🤫
Tweet media one
10
1
24
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Hira da ni kai tsaye a gidan redio Rahma yanzu haka 12:30 na rana A cikin shirin Motsi yafi labewa
9
12
28
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
Shugaban Masu Gaskiya ❤ Jagoran Sada Zumunci 😘 Sarkin Adalci 🕊️ MUHAMMAD RASULULLAH 🥰ﷺ😍
Tweet media one
5
9
30
@SirNagaree
Sir_nagaree
5 months
Kowa Ta Kansa Yake A Filin Al-ƙiyama Amma Shi Cewa Yake Ummaty Ummaty.😭 Muhammadur Rasulillahi ﷺ❣
1
9
32
@SirNagaree
Sir_nagaree
1 year
'Yan Amanata Mutanan kirki Allah yayi riko da Hannunmu🙏 @Baba_mustee @ElsourajTextile @NuraddeenNur
Tweet media one
2
5
27