In case of sudden Death, leave your social media page full of beneficial knowledge, reminders (Qur'an and Hadith) and links to beneficial websites as Sadaqat Jaariyah. We will need it❤️
Allah will reward you, while you are in grave. insha Allah.
Mu daure mu koya wa ƴaƴanmu sallah tun suna ƙanana don idan sun girma su ji sauƙin yinta. Duk yaran da ba'a kowa masa sallah yana ƙarami ba da wuya idan ya girma ya iya tsaida ita.
The day you find yourself in the grave, you’ll regret not using your time wisely by preparing more for death, performing more good deeds, and spending quality time with family and friends.
Take a break!
Women just want to date someone that wear suit and go to the office everyday you know. That’s why they also look down on men that run business because they think business men are poor.
A duk sanda kaji damuwa a ranka, to ka samu kayi alwala kayi sallah koda raka'a biyu ce, sannan ka yawaita yin addu'a aciki, cikin ikon Allah za kaji damuwar kada kau.
Kada kayi gajen haƙuri abisa jinkirin amsuwar addu'arka, sannan kuma kada ka gaza acikin lamarin ubangijinka.
LOKACHIN MU QUREWA YAKEYI.
Lokachi Kullum Qurewa Yakeyi Yayin Da Mu kuma Muke Zaqewa Wajen Aikata Sabon Allah.
Tabbas Ita Wannan Mutuwar Da Muke Tsoro Tana Nan Zuwa A Ra6e A Ra6e Yayin Da Mu kuma Muke Mantawa Da Ita Saboda Burikan Rayuwar Mu.
Duk yadda kake ganin mutum kamar yayi busy da yawa a online har baya duba messages, to akwai wayanda da suntura mai message yake budewa nan take.
Ya danganta da matsayinka wajensa.
Ko a social media inka kewaye kanka da mutanen kirki baza ka gane akwai mutanen banza ba.
Haka idan ka kewaye kanka da mutanen banza baza ka gane akwai mutanen kirki ba.
Zabene kawai yarage naka.
Daga Sanda Zuciya Ta Yarda Da Ƙaddara, Ta Yarda Da Cewa Duk Abun Da Yake Rabon Tane Baya Kuskure Ta, Haka Kuma Duk Abun Daya Kuskure Ta Dama Can Ba Rabon Ta Bane.
Sai Kaga Zuciya Ta Samu Natsuwa Da Canjin Da Allah Yayi Mata.
Allah Yasa mu dace.
Yanzu rashin wutan lantarki a arewachin Kasar nan, Allah kadai yasan irin businesses nd service providers da abun zai affecting.
Kuma wai TCN suna cewa bama su San ranar gyaruwan shi ba.
Allah ka fidda mu.
When last did you read Qur’an?
When last did you wake up for Tahajjud?
When last did you listen to Tafsir?
When last did you pray Fajr in Jam’i?
Are you also waiting for Ramadan to resume all these when death doesn’t even wait for tomorrow?
Be wise so you don’t regret.
Idan kaga mutum na sabawa Allah, Kar ka mashi daria, Kar ka zageshi, kar Kuma ka wulakantashi duk Ustazancinka, Ka mashi addu’a Allah Ya shiryar dashi, domin kila idan kai ne ka sama daman da ya samu yake zunubin, sai kayi abinda yafi nashi. Allah Ya shiryar damu gaba daya.