Allahu Akhbari inji mai kiran sallah. Sukari baka yi farin banza ba, hula a ganka a sama, bango majinginar al'umma, kainuwa dashen Allah, kabewar kan kabari baqin ciki mai gona, qurungum babban motsi, zaki fasa taro, shebur mai debe datti, Allah yaja zamanin sardauna.👍