KA SAKI SHEHU KA KAMA UBANGIJIN SHEHU.
ذَٰلِكَ بِأَنَّ ٱللَّهَ مَوْلَى ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَأَنَّ ٱلْكَٰفِرِينَ لَا مَوْلَىٰ لَهُمْ.
Bro go and listen to the tafseer of ibn katheer or Qurtubi and u will benefit more In sha Allah.☝
Don't stay idle,engage even in a small scale business,in whatever you are doing ,as long as it's HALAL,the doors of success will open for you Allah's willing.👇
Mu guji Zina
Domin zina tana haifar da
Talauci
Rashin lafiya
Fushin Allah
Mummunan karshe
Karancin tsawan rai
Da azabar duniya da lahira
Allah ka tsaremu daga aikata zina da abinda ke kusantarwa din ga Zina.
Manzon Allah (s.a.w) yace:
Ya kai Mu'aaz! Wallahi inasonka
Inayi maka nasiha da Karda ka bar fadan "Allahumma a'innee ala zikruka wa shukrika wa husni ibaadatuk" akarshen kowace sallah.
Soheeh Jaami lil Albany(7969)
القرآن راحة الرُّوح، وروضة النَّفس، وربيع القلب، ونور الفؤاد، وحلاوة المنطق، وطيب الأنفاس... قل فيه ما شئتَ فهو كلام الله، فلن تبلغ في وصفه مداه، واستمسك به فهو حبل الوصل به لمن ابتغاه.
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakaatuh.Allah in his infinite mercy blessed my family with a bouncing baby boy,both the mother and the baby are kicking fine.Thanks for your prayers,Allah the almighty have answered all your good prayers.
إعلمو أن الدنيا متاع قليل سريعة الزوال و الإنهيار،و السألو ربكم الثبات على الحق إلى الممات.
KU SANI JIN DAƊIN DUNIYA ƊAN KAƊAN NE,TANA DA SAURIN GUSHEWA DA WUCEWA.
KU ROƘI UBANGIJINKU YA TABBATAR DAKU AKAN GASKIYA HAR MUTUWA.😭😭😭
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
Babu wani abu mafi karamci gun Allah kamar ADDU'A.
Allah ka amshi addo'o'in mu na alkhairi ka bamu sa'a cikin al'amuranmu na yau da kullum.Aamin🤲
My daughter Amina(Minaal) said: Abba, and i said um! Bari inyi maka waka mai dadi, and I hurriedly said yes go on. The song goes like this:
ل ل ل ل ل ل!
كل شيء فان
إن الله باق
أحد صمد
لا يموت أبدا
SEND YOUR KIDS TO SCHOOLS THAT ARE ISLAMIC BASED SCHOOLS,E GET WHY
Sink this into ur skull fellow youths don't let any malam instigate you into rebelling your leaders.
( يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا أَطِيعُوا اللَّهَ وَأَطِيعُوا الرَّسُولَ وَأُولِي الْأَمْرِ مِنكُمْ )
I call on every concerned Muslim to go and report that guy that made that comment.Every Muslim that's following him should please for the sake of Allah go and unfollow him immediately.
KA KWANTA KANA TA BARCI DIYAR MUTANE TA RIGA KA TASHI,WATAKIL KO ASUBAHI MA BAKAYI BA! SA’ANAN KA FITO DA TULELEN TUMBIN KA KANA MAZURAI BATA GAISHE KA BA ,ANYA AKWAI ADALCI CIKIN LAMARIN NAN?
ALOKACIN DA KAJI ALLAH YAYI MANA UMARNI DA WANI AL’AMARI SAI KUMA KAJI YA FARA DA KANSA
TOU KA SANI LALLAI AL’AMARI NE MAI GIRMA(MUHIMMANCIN GASKE)
إِنَّ اللَّهَ وَمَلَائِكَتَهُ يُصَلُّونَ عَلَى النَّبِيِّ ۚ يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا صَلُّوا عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا تَسْلِيمًا
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakaatuh.DON ALLAH MUNA KIRA GA MASU HANNU DA SHUNI DA SUKE TA KOKARIN BIYAN KUDEDE ANA GIVEWAY NA DATA CEWA DON ALLAH SU TSAGAITA SUYI CHANNELING KUDEDEN TA GUREREN MAKWABTANSU DA KUMA YANKUNAN SU DOMIN RAGE RADADIN DA AKE CIKI NA RASHI.
He (Allah) knows we (his servants)are sinning day and night and yet he gives us room to seek for his forgiveness.
Be fast in seeking for his forgiveness before time runs out.
Yanzu muna wani lokaci ne da muka wayi gari da yawa cikin musulmai suna hassada ga kafirai Akan dukiya da wadata/jin dadi SUN MANCE MAFI GIRMAN NI’IMA ITACE NI’MAR MUSULUMCI DA TAUHIDI.
ALLAH KASA MU MUTU AKAN TAUHID 🤲
مبارك عليكم الشهر يا أهل الإسلام 🌒 🌙
كان النبي ﷺ إذا رأى الهِلالَ قال: ”اللهمَّ أَهِلَّهُ عَلَيْنا بِاليُمْنِ والإيمانِ، والسلامَةِ والإسلامِ، ربِّي ورَبُّكَ اللّٰهُ“.
Mai hankali bashi bane wanda yasan alkhairi da sharri;
Sai dai mai hankali shine wanda idan yaga alkahiri yabi alkhairi din,kuma idan yaga sharri sai ya nisanci sharri din.
Assisting your wife in the house chores is sunnah.
Dear Men, fear Allah and start participating in the house chores and don’t be arrogant.
Wollah aikin gida yawa yake dashi,Sai ma ka fara tara iyali Zaka gane cewa dole you have to be participating.
Adamu Garba made a mistake certainly and me and others replied him in the right way,but please and please let's not be digging out his secrets and be exposing them here,it's against the teaching of Islam.Pray may Allah guide him to the right path.🤐🤫
Definitely if u hv an iota of Imaan in u,wollah u must be scared whenever you see this👇.
But today people steal in graveyard,backbite,answer their calls or even argue.
Allah karka kama mu da abinda wawayen cikin mu ke aikatawa.🤲
Currently there's no any social media platform that people are benefiting with knowledge like TWITTER.All gratitudes be to almighty Allah for gracing us with scholars that are always ready to sacrifice their precious time to be with us.