Adam Muhammad Mukhtar Profile Banner
Adam Muhammad Mukhtar Profile
Adam Muhammad Mukhtar

@EngineerAdam123

6,913
Followers
1,326
Following
189
Media
697
Statuses

Founder of || Airdrop Hunter || Blockchain Enthusiast || iStrive

Joined May 2020
Don't wanna be here? Send us removal request.
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
@Avive_World Please do good to your community and send them their percentage in full, for the month of January it is unfair the amount you sent to your community, some receive less than 5 Avive, which is less than what they supposed to received. In fact for those who use wallet to claim, the
89
47
427
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
I am requesting that @ice_blockchain take a closer look at the individuals who 100% staked their ICE coins for five years in order to provide them another chance to make changes or give them some percentage to their wallets or Exchange. Since we are listing on Exchange by 10:00
Tweet media one
142
196
359
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
3 months
Babu wani ɗan Crypto da zai zauna yayi nazarin wannan ayar, yayi aiki da abinda ta faɗa, face sai yayi nasara cikin shekara biyu zuwa uku: "Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yi haƙuri, kuma ku yi dauriya, kuma ku yi zaman dako, kuma ku yi taƙawa, tsammanin ku za ku ci nasara."
55
90
404
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
You just need to keep studying and being involved to make money with cryptocurrency. One day, you'll be the one celebrating.
Tweet media one
Tweet media two
55
39
342
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Bayanin Prof. Pantami akan Crypto da Blockchain.
21
108
360
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Airdrops can help you become financially free. 💸 Barka da shan ruwa.
Tweet media one
Tweet media two
44
31
330
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Adopting crypto early has changed my life. From humble beginnings, I started with small capital, I helped numerous individuals achieve financial independence and imparted knowledge to others about the cryptocurrency market. In the forthcoming bull market, I'm eager to assist
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
48
34
321
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
@Avive_World Avive you fail to fulfill your promise. The amount you're giving us is not what you said before.
37
57
319
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
WATA RAHAMA SAI ALLAH Wannan riwayar zata saka kwaɗayin rahama duk yawan saɓonka. Wasu mutane ne 2 suna cikin Jahannama, Allah (S.W.T) zaiyi umarni a cirosu, sannan sai Allah ya tambayesu: كيف وجدتما مقيلكم وسوء مصيركما؟ "Ya kuka samu makwancinku (Jahannama) da munin azabar
Tweet media one
30
37
312
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Avive ɗina yau ya cika 380K, sun sakar mini 80K, ina binsu bashin 300K wanda zasu sakar mini tsawon wata 30. WAGMI
Tweet media one
46
20
270
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
A Irin Wannan Ranar... 26 ga watan March aka haife ni (Birthday), a kullum ina faɗawa kaina wannan maganar: Naga waɗanda na girme su a shekaru amma sukai min fintinkau a rayuwa, suka cimma nasarorin da ko hango su ban fara ba. Sai na tuba ga Allah na gane ashe ni ba kowa bane,
Tweet media one
39
30
304
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Acikin Jami'ar Madina yau da yamma, inda muka tattauna da ɗaliban makarantar akan Blockchain da Crypto. ❤️🙌 Wanda ya haɗa taron: @Umar_Fulaan
Tweet media one
Tweet media two
17
30
279
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
9 months
Hi @worldcoin many people have been encountering the issue of "Verification Failed" when claiming their grants, despite the fact that there contact the support and given instructions to follow but still to no avail even after following the instructions.
Tweet media one
112
154
231
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Ni buri na ɗan ƙarami ne a Bullrun ɗin nan, $200K kaɗai nake nema. Yaa Hayyu Yaa Qayyum ka amsa mana.
37
24
250
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Ni Dan Crypto Ne Ina Trading, ina Holding, sannan ina farautar Airdrop. Haka zalika baka rasa ni da aiyuka da nakeyi ake biya na, tun daga kan $1 zuwa $1000. Ya danganta da yanayin aikin, da kuma wa nayi wa, ciki harda Escrow inayi. Kusan duka hanyoyin da nake samun kuɗi daga
Tweet media one
27
19
246
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
8 months
@Avive_World @arbitrum Allah yasa mu amfana.
73
23
229
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Jama'ar Musulmi, Jama'ar Crypto, Barkan mu da Sallah. ❤️ Allah ya amsa mana ibadun mu.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
26
35
259
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
اللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي وَارْحَمْنِي وَاهْدِنِي وَعَافِنِي وَارْزُقْنِي
Tweet media one
Tweet media two
22
20
241
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
@Avive_World This is unfair the amount you're giving us, it is against what you've said before launch on how you'll do the distribution, in fact there's no all this factors before. Nonetheless, you didn't say anything about those with less than 60 score, and those who never receive their
65
30
239
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Idan Kasan Wannan Ilimin Ka Samu 50% Na Ilimin Crypto 1. Wallet: Wallet: wajena na ajiye da ake ajiye kadara, ko coin kai tsaye akan Blockchain, ta yadda babu wani da yake da iko ya samu dama akan dukiyar ka matukar ba kaine ka bayar da makullin ma'ajiyar ka ba. Wannan makullin
24
51
233
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Tarihin Danbaiwa: Lokacin yana shekara 6: Ina so zan zama likita. Lokacin yana shekara 12: Ina so zan zama soja. Lokacin yana shekara 18: Bari mu jarraba Engineering. A shekerar 2024: Ɗanbaiwa ya zama manomi ya riƙe diga da kyau yana ta haƙon $Param $Block $GMRX $NOT da
Tweet media one
88
69
217
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
3 months
Yadda Zaka Mallaki Eth a Wallet ɗinka batare da ɓata fee ɗin daya haura $1 ba 1. Ka siya Coin mai suna Zeta daga OKx, saika tura shi zuwa wallet ɗinka ta Metamask ko OKX Wallet, ko duk wallet ɗin da kake amfani da ita ta kan Zeta Network, Zeta EVM compatible ne, zaka iya kofar
36
64
236
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Engr ya cinye duk abinda ya tara yanzu hankalin sa ya dawo kan BTC ɗinsa na cikin Application ɗin Avive. 😢 $56 da yawa. A barni na cire na karya da Maltina da Madara 😢😢😢
Tweet media one
35
10
186
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
@Avive_World regarding the March airdrop claim, you remained silent. @AviveAPP I am bringing this to your notice so that you may think about providing us with our airdrop all at once, as @ice_blockchain did. I think this will benefit the project and your community will be happy,
66
112
201
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
@Avive_World Please Avive, learn from what ICE did and release all our coins at once. It will help the project and the community will be happy.
41
37
204
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Kar mu taɓa daina fafutuka, sai dai mu sanya a ranmu ba wayonmu ne zai bamu ba, a nema ake samu, da haƙuri da jajircewa kuma ake cin nasara.
Tweet media one
21
16
211
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Da iya WOW target ɗina shine na samu $30K. Sauran fafutuka kuma da zamuyi daga kan Airdrops, Mining a 2024 na haɗo $150K, In shaa Allahu. Kar kuga kuɗin da yawa, Airdrop ɗaya zai iya baka wannan kuɗin. Kuci buri mai yawa, na kula indai akaci buri a kasuwar Crypto ana samun kuɗi,
Tweet media one
21
12
189
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
VENOM PEPE CONFIRMED AIRDROP ✅ Wannan shine project na farko da aka ɗora akan Blockchain ɗin Venom. Kunsan kuma abin lalube mukeyi acikin haske, mu cike shi ko za'a dace.  1. Ka shiga wannan form ɗin ka cike baya nan:  Zaka saka twitter username ɗinka
52
32
207
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Duk waɗanda suka samu Airdrop ɗin WEN a yau, a shekaran jiya babu wani wanda ya san zai samu, da yawan mutane sun samu N40,000 zuwa sama, wasu suna da Wallet aƙalla biyar zuwa sama. Kamar yadda nake faɗa a kullum shine, indai kana cikin space ɗin nan, baka karaya ka daina ba,
Tweet media one
25
18
191
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
A hanya na, zuwa Lagos yau da safe nan. Azman air sukayi delaying jirgin da zamu hau zuwa 9:30am, Instead of 7:30am. A lokacin da muke zaman Jira sai na hango wani saurayi da wayoyi uku a hannu sa, yana sarrafa su one after the other. A damar shi iPhone 13 ce yar ₦930,000,
Tweet media one
Tweet media two
20
23
178
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Zakayi Nasara... Indai kasan yadda zaka saka kuɗi a Crypto, ka siya coins ko ka siyar, haka zalika ka fitar da kudin ka, tom ina maka albishir da kana da wani ilimi da 94% na mutanen duniya basu dashi. Bincike ya nuna Iyakar 420M ne a duniya daga cikin 8B suke Crypto. Muna
Tweet media one
20
21
191
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
8 months
Rayuwar kenan!!! Kazo ba tare da komai ba, kayi ta fafutuka don ka tara komai, a ƙarshe kuma zaka koma ba tare da abinda ka tara anan ɗin ba, kuma aje a amsa tambayoyi akan abinda ka aikata da wanda ka tara anan. Allah yasa mu wanye lafiya.
Tweet media one
19
15
177
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Ka karanta, za ka fa'idantu: 1. Idan kana son ka riƙa kiyaye zikirin safiya, kar ka tashi daga wajen da ka yi sallar Asuba (a masallaci ne ko a gida) har sai ka yi zikiran, kwata-kwata ba zai wuce 10mins - 15mins ba. Haka ma da maraice, bayan sallar La'asar ko kafin sallar
Tweet media one
11
35
187
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
A ranar 15 ga watan January na shekarar 2021, a lokacin na fara siyan BTC na N500 inda aka bani 0.00002628 a wata wallet mai suna Luno, a lokacin na fara jarraba siyan crypto, don ban ma san ina abin ya dosa ba, kuma kuɗi na dana saka zai fito ko bazai fito ba. Daga nan na fara
Tweet media one
14
14
193
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Dalilin Faɗuwar Kasuwar Crypto a Jiya A jiya, ƙasar Iran ta kai hari zuwa ga ƙasar Isra'ela inda ake hasashen ta aika da abubuwan fashewa wanda yawan su ya haura guda 200. Tsakanin ƙasashe guda biyun an jima ba'a shiri, amma wannan shine karon farko da hakan ya taɓa faruwa ƙasar
Tweet media one
22
25
191
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Shekarar da duk wani ɗan crypto zai zama Alhaji idan har ya jajirce, In shaa Allahu. Barka da safiya 🥀🌹❤️
27
15
179
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
I participate on @WOWEARNENG event's to showcase my creativity by designing unique WOW EARN merchandise. @Uthman_Shuaibb @haruna_usmane56 @Alameen_eth
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
12
19
174
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
@Avive_World Any update on next token distribution? Please do good to your community.
22
18
175
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Manzon Allah صلى الله عليه وآله وسلم ya ce: Dugadugan bawa guda biyu ba za su gushe ba ranar tashin Ƙiyaamah har sai an tambayeshi abubuwa guda hudu: 1- Rayuwarsa , a kan me ya ƙarar da ita?; 2- Gangar Jikinsa, a kan me ya tsofar da ita?; 3- Ilimin sa, me yayi da shi?; 4-
9
25
181
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Kowani Ɗan Crypto Zai Iya Wannan Kuskuren... Jiya wani bawan Allah da ake kira da Bitcoin Chief yayi kuskuren tura $90K zuwa contract address na Tron, kuɗin a Naira sun kai Million 144. Ya faru a watan daya wuce da Brains na X, inda shima yayi kuskuren tura kuɗaɗe masu yawa
Tweet media one
34
28
180
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Ka kalli irin alkhairan da aka samu a Q1 ɗin nan (January zuwa March), da yawan mu bazamu iya lissafa su ba, ba'a ga komai ba sai ma an shiga Q2, a lokacin muna daf da Bitcoin Halving, zaka godewa Ubangiji, sannan ka godewa kanka daka shigo Crypto da WURI, IN SHAA ALLAHU.
29
13
177
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Malamai sun bada halascin ayi Crypto, Gomnatin Amurka karkashin SEC sun yarda da Bitcoin ETF har za'a sanya shi a manyan kasuwannin duniya har guda goma sha ɗaya, CBN ta nan gida Nigeria ta yarda bankuna su bawa mutane dama suyi sabgogin su na Crypto, har ma tazo da 'Stable coin'
36
31
164
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Sanda muka gama cimma burin mu na wani adadi na kuɗi (Bull run mai zuwa) a sannan zasu fahimci Crypto gaskiya ce su shigo. In shaa Allahu.
22
16
168
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
8 months
Tweet media one
14
29
164
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
MENENE DALILIN DA YASA PROJECT DA YAWA BASA YIN LAUNCH SAI ANA BULL RUN? Dalilan da suke sawa suna da yawa, amma yau zamu tattauna wata mas'ala da bamu taɓa tattauna ta ba. Da yawan projects muna karantawa ko mu samu labari akan sunyi raising ɗin Kuɗi $10M, ko $20M ko $30M.
24
26
158
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
10 months
I am a Cryptocurrency freak. By the sunrise of 2020, I founded my first Facebook community of crypto traders in the year 2021, and it grew rapidly with the help of 2 friends. It completely grew organically and the members are so far more than 46K.
Tweet media one
26
16
157
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Avive sun sake Halving, sun ƙara rage abinda muke samu idan mukayi mining. Good morning ❤️🌹🥀
Tweet media one
13
8
149
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
3 months
Be shameless about your hustle, nobody will feed you if you go broke. 💭💭💭
Tweet media one
9
18
176
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Nan da sati biyu za'ayi Bitcoin halving, Ubangiji Allah ya ka sadar damu da alkhairan da za'a samu a wannan watan. Barka da shan ruwa. ❤️
32
21
162
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Tarihin crypto ɗin Arewa bazai manta watan February ba na wannan shekarar, an samu alkhairai masu ɗinbin yawa, mutane sun samu alkhairi masu yawa daga Airdrops da Minings, muna roƙon Yaa Hayyu Yaa Qayyum ya nunnun ka mana a watan da muka shiga, da ma sauran watanni masu zuwa.
17
14
152
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Yana daga cikin ma'anar 'Decentralisation' da Blockchain yazo dashi: Samun kuɗi a Duniyar Blockchain ya bawa yaran talakawa dama baka buƙatar sai kasan wani kafin ka samu kuɗi, ko sai wani yayi maka hanya.
Tweet media one
16
13
153
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Khudubar Juma'a Zuwa Ga Sabon Ɗan Crypto ⚆ Tsira da Amincin Allah (S.W.A), Salati ga Annabin Rahama (ص): Ya ku Kiriptawa [ijma'an], ku yi sani, Allah yana faɗa cikin littafin sa mai girma "...innallaha yarzuqu man yashaa-u bighairi hisaabin" babu maganar kayyadajjen lokaci da
27
23
153
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
3 months
KANA SAMUN KUDI KUMA KANA YAWAN SHIGA MATSALAR KUDI ? 👇 Daya daga cikin sirrin gina arziki Mai dorewa shine mallakar kadara Mai kawo kudi akai akai, ko jari Wanda ake juyawa kullum Kuma yake karuwa. Robert kiyosaki a cikin littafin sa CASH FLOW QUADRANT, ya baiyana yadda masu
Tweet media one
11
35
168
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Waɗannan sune Office ɗina a wannan shekarar da muke bankwana, na samu alkhairi a aiki da nayi tare dasu a wannan shekarar fiye da duk yadda alkalami zai iya rubutawa. Kamar yadda ɗan kasuwa yake zuwa kasuwa don kasuwanci, haka nake shiga cikin su nima nayi nawa kasuwancin.
Tweet media one
24
12
143
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Ga waɗanda suke cikin duniyar Web2.0 zai iya ɗaukar su shekara 30 kafin su iya mallakar wannan kuɗin. Ga wanda kuwa yake acikin duniyar Web3.0 da $300 ɗinka zaka iya samun sama da haka da wani Shitcoin ɗin ko wani Coin ɗin cikin shekara ɗaya, kai ko da ma Airdrop in ka dace.
Tweet media one
24
16
143
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Da zaran kace min kanaso na doraka akan yadda zaka dinga samun kudi a online ko a Technology, tun anan kasamu failure.. Brother kadaina la'akari da wasu da kake gani a media suna nuna maka suna samun kudi sosai a online, har ka tashi hankalinka kaima kace yanzu-yanzu kakeso
20
25
144
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
WASU DALILAN DA SUKA SAKA AKE YIN MINING DA AIRDROP. Kamar yadda muka gani a Core Chain, core sun yi iyakan ƙoƙarinsu don ganin sun yi launching token nasu akan Blockchain nasu na kansu. Kasancewar karfin blockchain networks yana dogaro bisa yawan data da suke kansa, wannan
Tweet media one
12
15
141
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Abinda Ya Faru Damu A Airport Ɗin Jeddah, Saudi Arabia. Lokacin dana tashi zanyi tafiya ta, Muhd King Cash ta wajen sa na samu akayi mini Visa, Na siya Ticket a wajen Musa Abubakar Rijiyar Lemo. A lokacin ban ma san bambancin da yake tsakanin Visa da kuma Ticket ɗin ba. Har
Tweet media one
10
13
155
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
1. Kayi iyakar kokarin ka ka nemi yardar Allah kafin haduwa da Allah. 2. Ka gina kabarin ka kafin lokacin da mutuwa zata zo maka ka shiga kabarin. 3. Ka bar duniya kafin ranar da duniya zata barka. 4. Kake yiwa kanka hisabi kafin ranarda za’a tsayar da kai ayi maka hisabi. 5.
16
24
129
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Lokaci ya kusa zuwa da duk masu kushe Crypto a yanzu sai sunji kunya a faɗi cewar sun aikata hakan a baya. 😁
17
10
142
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
3 months
Wanda ya fara ƙirƙirar Coin akan Bitcoin Blockchain, shine ya sake samar da Coin ɗin RUNE akan Bitcoin Blockchain, wannan Coin ɗin shine aka ware 2% ɗinsa za'a bawa wanda sukayi task ɗin Stakeland, kamar yadda project suke ware wani adadi su bawa mutanen da sukayi launchpad a
26
22
159
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Zaman Lafiyar Ka Mai Koyon Crypto... Yana da kyau ka fahimci cewar kamar yadda yau idan kanka yana ciwo, ko cikin ka yana ciwo, ko kana zazzaɓi, zaka tafi wajen likitan da muke kira da 'Medical Doctor' ne ba likitan haƙori ba, ko likitan ido ba, ba likitan kunne ba, ko likitan
Tweet media one
24
20
136
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Sabon Ilimi: Kamar yadda kuka sani, lokaci bayan lokaci muna samun Airdrop, kuma daga sunnar Airdrops ana iya sakin wajen da mutin zai iya dubawa (website) kafin Airdrop ɗin ya shiga kasuwa. Misali kamar WEN da muka samu, da kuma Jupiter da zai shiga kasuwa kwanan nan. Akwia
17
16
132
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
@Avive_World Ga abubuwan da Avive zasu kalla su bawa mutane score: 1. Avive Points & #OKX KYC Status 2. Geospatial Verification & Referral Metrics & Social Networking authenticity 3. Wallet Balance & Transaction History 4. NFT Ownership
18
13
122
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Idan har so kake yi ka sayi waya mai sauri sosai kamar aljana, to kar ka fiye damuwa da yawan RAM ɗinta—ya kamata ka fi maida hankali akan irin processor ɗin da yake kanta ne. Processor shi ne yake tabbatar da saurin waya. RAM kuma shi ne yake tabbatar da yawan abubuwan da za'a
Tweet media one
16
14
118
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Venom x OKX matakin ƙarshe! 🔥 Ka shiga wannan link ɗin da Mises ko Kiwi Browser, ka tabbata kana da extension na Venom wallet akai: Kayi wannan task ɗin: - Ka saka OKX UID - Ka saka wallet address na deposit ɗinka na OKX na VENOM Sun ware 10,000,000
Tweet media one
15
15
128
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
9 months
A samu wani ya gwada turamin BNB guda goma muga ko zata shiga, ina son inga shin wallet ɗin tana karɓar deposit na Bep20. Idan bazaka tura ba, karka zagi #ɗanbaiwa. 😂 0x8472ba9FD7D95Dfb0755090FB79E3714Fce84058
Tweet media one
25
8
128
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Ɗan crypto, Idan kasan akwai wallet ɗinka da baka da PASSPHRASE ɗinta a ajiye, kaje yanzu ka ɗauke su ka adana. Tun kafin ka chanza waya ka rasa wallet ɗin. Babu mai iya dawo maka da Wallet ɗinka inka rasa PASSPHRASE naka. Idan kasan kana Mining ɗin Wow, ka tabbata PASSPHRASE
17
14
129
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Don ka ƙara fahimtar me ake nufi da duniyar Web3.0 ka ɗauki alaƙar da take tsakanin Whats @pp da Telegr @m , tuni Telegr @m suka shiga duniyar Web3.0 inda suka zo da Blockchain ɗinsu, haɗi da Wallet ɗinsu, kuma damarmakin samun kuɗi suke ta zuwar wa mutane anan. Yayinda Whats @pp
13
17
132
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
Dear Ɗanbaiwa, A wannan shekarar bacci ba naka bane, ka sani kanada isashshen lokacin bacci bayan ka mutu. Ka tashi ka bautawa Ubangijin ka, kayi gwagwarmayar rayuwa domin tsira da mutunci.
8
16
143
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Idan kana jin kamar zakayi 'Give up' babu laifi yanzu zaka iya. Da yawan mutanen da kuke ganin suna samun kuɗi a kwanakin nan daga Airdrops da Minings, sunyi sune tun lokacin da mutane da yawa ma sun ɗauka kasuwar bazata sake tashi ba. Kayi aiki tuƙuru akan waɗanda akeyi yanzu
Tweet media one
15
14
125
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Kar Fafutuka Wajen Tara Abin Duniya Ya Mantar Da Kai Abu Guda 2: 1. Lafiyar ka: ka kula da ita sosai, kaci mai kyau, ka sha mai kyau, kar ka takura kanka kuma kazo abubuwa basuyi kyau ba, wata lalular ta same ka kuɗin su tafi achan. 2. Farin Cikin Ka: Kar don kana son ka samu
12
13
121
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
2 months
1. Cikin kasuwancin Crypto ne zaka samu kanmu haɗe yake bamu sukan Addini ko Aƙida ko ƙabilar juna. Tattare da cewar acikin mu kasuwar akwai Musulmai, akwai Kirista, akwai ƴan Izala, akwai ƴan Tijjaniyya, akwai ƴan Shi'a, akwai Hausawa, akwai yarabawa, akwai inyamurai. 2. Cikin
12
26
143
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Ko shi CEO na project ɗin ba zaije ya saka 5years, 100% ba. Amma ɗanbaiwa saboda shi yafi kowa kyautata zato wa Project ɗin yaje ya saka haka. Suma ICE ya kamata su duba kyakkyawar niyyar su akan project ɗin su sakar musu wani abin, ko su basu dama su gyara. Ubangiji Allah ya
Tweet media one
27
13
127
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
7 months
Muna ta ɗaukar darussa kafin manyan Airdrops masu potential su fashe. Munga abinda ya faru da TIA... Allah ya kawo mana Zksync, Starknet, Layerzero cikin aminci... Project irin su Wow ma ba project bane da zamu zubar duka ana yin Launch, amma sai ya shiga kasuwa zamu san abinda
Tweet media one
10
11
125
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
1 month
Gobe rana ce mai girma, Ubangijin mu yana amsa addu'ar bayinSa a wannan rana mai girma. Da Ramadan dararen muke bi don mu dace da daren lailatul Ƙadri muyi addu'o'i a amsa mana. Itama kuma Arfa guarentee muke da ita akan gobe ce. Ina neman yafiya da afuwar duk wanda na taɓa
7
23
156
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
@Avive_World Can't you learn from what @ice_blockchain did? Please just release our tokens at once so that we can move on. Many people have never received their hard-earned Avive tokens even for once. And still you didn't say anything about that and it is already after 60 days.
15
19
116
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
4 months
TOMCLICKER Sabon Mining ne na kan Telegram wanda aka gina shi akan BSC. A yanzu project sun fahimci hanya mafi sauki ta promoting Project dinsu cikin sauki shine amfani da telegram kamar yadda NOTCOIN yake akan TON NETWORK, HERE WALLET AKAN NEAR, TAPSWAP KUMA AKAN SOLANA.
Tweet media one
36
13
117
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Wannan shine abinda na samu na Manta bayan sanya musu kuɗin da ya kai aƙalla $600. Banda fee da muka biya wanda aƙalla zai kai $100. Abinda na yarda dashi shine indai fa ina samu ko kaɗan ne, bazan daina ba, domin akan hanyar fafutukar za'a dace da masu yawan. Wannan
Tweet media one
20
3
104
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
Alhamdulillahi! Mun samu daga Avive, Mun samu Daga ICE, Muna jiran Wow, yanzu kuma zamu maida hankali akan Athene. Ka sauke ɗin Athene Network daga Playstore, ka saka wannan referral code ɗin ka fara mining: 6f1a01b8ae 6f1a01b8ae 6f1a01b8ae Shine Mining ɗin da idon duniya yanzu
14
3
111
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Alkhairai masu yawa zasu zo mana cikin wannan watan na Ramadan In shaa Allahu. Ubangiji Allah ya haɗamu dasu. $1M Yaa Hayyu Yaa Qayyum 🤲🤲
20
23
125
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
6 months
One advantage of cryptocurrency is that it lets you begin investing at a young age. Even if you don't have any money to invest initially, you can still invest in the market through airdrops and mining; however you may eventually get some cash.
Tweet media one
14
13
117
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
9 months
I'm not rich, but I work hard everyday to make sure I'm not poor. الحمد لله على كل حال ❤️🎉
Tweet media one
Tweet media two
13
7
106
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
3 months
Ku Daure Kuyi Wannan... Wasu tasks ne da akeyi a Stakeland, Meme ɗin $100 zuwa sama aka bawa duk wanda sukayi tasks ɗin Meme a kwanakin baya. 1. Ka ɗauki wannan link ɗin kayi pasting a Mises ko Kiwi Browser ɗinka. 2. Kayi connecting wallet ɗinka ta
12
19
113
@EngineerAdam123
Adam Muhammad Mukhtar
5 months
Acikin wannan duniyar da muke ciki da azzalumai sukayi yawa; Crypto ce kaɗai tazo da tsarin rabon kuɗi ga mutane ta hanya ɗaya tilo inda mai bayar da kuɗi/kyauta zai bayar zuwa ga wanda yake so ya bawa ba tare da wani a tsakiya ya cinye musu kuɗi ba. Sannan itace tazo da tsarin
11
14
118