Alhamdulillah For the beginning, Alhamdulillah for the End.
Today I have completed my Degree in Biochemistry and I need your prayers my brothers and Sister
Thank you
Comr Taufiq Tayyib
Inji Shehu
لَكَ الْعَهْدُ مِنِّي يَا رَسُـــولُ فَإِنَّنِــي
أُحِبُّكَ حَتَّى حِينَ فِي الْقَبْرِ أُدْفَــنُ
Alqawarina yana nan gareka ya Manzon Allah (S) cewa ni IBRAHIM ina qaunarka har a binne ni a kabari soyayyarka tana nan.
Hujjatul Islam
Taqiyyid-dini
Jalalud-deen
Burhanud-deen
Idan kana son ganindabi'un manzon Allah a zahiri kazo wajen Sheriff,
Magajin Annabi SAW,
Lalle Annabi SAW yayi Gaskiya
Malamai Magada Annabawa.
Qoute with favorite picture of Sheikh Shereef
Abu uku da Shehu ya koyawa Duniya.
Ko anso ko Anki, Dan uwa Kabi Shehu ka zauna lafiya.
1) soyayyar Annabi Muhammad SAW Shehu yana cewa
الا فاشهدوا اني أحب محمدا
2) yabon Annabi Muhammad SAW
ثماري بامداحي واني حارث
3) bin Annabi Muhammad SAW
إذا سار خير الناس سرت وراءه
YANZU-YANZU:
Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR R.A Ya Bayyana Cewa Yana Bukatan Kowa Ya Yafe Masa Albarkacin Alkur'ani Mai Girma, Shima Ya Yafe Wa Kowa.
Shehu bakuyi laifin komai ba Mune muke Neman Afuwarku, Muna Godiya da Aka yafe Mana.
Allah ya qarawa Shehi Lafiya
GAMJI SHA SARA SHA SASSAKA! A kullum manyan su da yaran su, Da masu gatansu su da marasa shi, Ba'a inda cinwon Hasadar su yake tashi kamar su mutu sai a Kan ka, Nan gani nan bari, Wai hadda masu Hakora batsau.
والله یعصمک من الناس
Ba Annabi ba jakin Annabi muna neman taimakonsa.
Duk wani mai rai ko mara rai indai ya jingina da Annabi to wlh ina nemon taimakonsa.
Annabine bakwa so mu Ambata wlh sai dai akashemu wlh Amma sai mun kirashi.
Ya Annabi ka taimakemu ka kula damu
أَلاَ جَالِسِ الْمُخْتَارَ بِالْحُبِّ مُعْرِضًا
عَنِ الْغَيْرِ تَأْتِ لِلْمَطَالِبِ مِنْ فَـوْقِ
Ya Dan Uwa ka zauna da Son Annabi SA, ka bijirewa Son mata sai ka Sami buqatunka.
On this Day, Maulana Sheikh Ibrahim Inyass RTA was born.
I am very much proud of I was born in November and Rajab like Shehu RTA.
8/11/1900
Wannan ita ake cewa Sunna Mai yin kanta
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Ina godiya ga Allah ta kasancewata Musulmi Dan Darikar Shehu Ahmad Tijjani Kuma Dan Fairar Shehu Ibrahim inyass
Inji Shehu
"لِأَنَّ جَمَـــــالاً فِي الْوُجُـــودِ بِأَسْــرِهِ
إِذَا ظَهَرَ الْمَحْبُوبُ فِي الْحِينِ يَنْكَتِـــمْ"
Dukkanin kyau na halitta baki daya, daga Masoyi (Annabi Muhammad SAW) ya bayyana a take za'a daina ganin duk wani kyau sai na Manzon Allah SAW kawai.
S.Ibrahim Inyass (R) A Cikin Ziyarsa A Masallacin Kudus Na Falasdin A Shekarar 1966 Ga Kadan Daga Cikin Abinda Ya Fada A Lokacin:
Na sami alfarmar yin Sallar Juma'a a cikin masallacin Kudus da Wazifah a karkashin Dutsen Sakhrah mai albarka, daga inda Manzo (S) ya tafi Mi'iraji
وَأَحْبَبْتُــــهُ مَـــا دُمْـــتُ حَيّاً وَإِنَّنِــي
لِيَ الْحُبُّ حَتَّى يُمْسِيَ الْجَفْنُ مُغْمَضَا
Ina sonshi ( Annabi SAW) matuqar na dawwama rayayye, kuma ni inada soyayyar shi SAW har lokacin da idona ya kasance a rufe ( mutuwa )
Inji shehu ibrahim:
أَعُوذُ بِرَبِّ الْخَلْقِ وَالْأَمْرِ أَنْ أَرَى
بِعَيْنَيَّ رُكْنَ الدِّينِ يَوْمًا تَصَدَّعَـــا
Ina neman tsari da Ubangijin halitta da Al'amari Don kar na gani da idona ginshiƙin addini wata rana ya tsage.
YA SIRRILLAHIL AKBAR MAULANA SHEHU TIJJANI..
NAYI KIRAN MAI JI DA GANI,,
JALLA GUDA DAYA YARDA DANI,,
ZANYI YABON BABBAN QUDUBI,,
MAULANA SHEHU TIJJANI..
SHEHU WALIYINE ZALLA,,
JIKA GUN MANZAN ALLAH,,
MAI HORO AYI DAN ALLAH,,
NAGA DUKAN MASANA ALLAH,,
SUN SALLAMAWA TIJJANI.
_يا حبيبي طاه يا مرادي طاه._
ها فؤادي طاه
نورن ما فيها
انت نور الله
كن لها نورها
انت سر الحق
سيدي سددها
يا مراد الله
بالوداد ملءها
في ملوك الحب
مصطفى ثبتها
يا رسول الله
يا ابي طهرها
يا حبيب الله
دائما انظرها
يا حبيب الله
كن بحب فيها
يا ولي الله
قبلن ما منها
Today is 48 years ago 26/07/75 with out Maulana
حَيَاتِيَ تَحْلُــــو بِالْمَحَبَّـــةِ وَالتُّقَــى
وَمَوْتِيَ يَحْلُو بِالشُّهُـــودِ كَذَلِـــــكِ
Rayuwa ta tayi dadi ne da soyayyar Manzon Allah (S) da tsoron Allah, mutuwa ta Kuma tayi dadi ne da Shuhadi da zatin Allah.
Ziyara Ziyara Ziyara
InAllah yakaimu yau asabar saiyada Ummahani Inyass r t a zatazo zawiyar shakurawan faira hadiman annabi s a w ♥ goran dutse bayan gidan zakka kano zataga gini insha Allah
Lokaci 3;00 zuwa 4;00pm Allah yabada ikon zuwa ameen