๐ฆ๐ถ๐ฟ. ๐๐ป๐ด๐ฟ. ๐.๐ฌ
2 months
MARIGAYI SARKIN KANO ADO BAYERO (Wani Gari Yafi Gaban Kunu)
Ance wata rana Sarkin Kano Ado ya dawo daga tafiya, ya biyo ta Katsina Road, sai yake cewa Sarki Waziri (Danrimi), akwai wani gida na anan, da na mallaka tun kafin in zama Sarki, amma ban kara waiwayarsa ba, ban sani ba